@erecordapp: E-Record Technologies Ltd. eRecord application ne da ke taimaka wa 'yan kasuwa wajen adana bayanan kasuwancin su, abun da ya hada da kaya, kuɗin shiga da kuɗin kashewa cikin sauƙi, ba tare da wahalar rubutu a littafi ba, kuma idan kanabin mutum bashi ma ta ciki zaka rubuta sannan yana maka calcultion na riba, expensive sannan yana aiki ko babu network. abu mafi dadi da erecord shine zaka iya turawa customer receive koh kama sa printing idan ka say erecord printer. eRecord — Record. Manage. Grow. #rakumi #umarumaiwalda #hausacomedy