man jafar Please shi so tsunso yake a saka mana ita
2026-10-25 11:55:20
5
Bin dawud :
🥰🥰🥰 Ogah nagode Allah ya Kara girma da daukaka
2026-10-25 09:08:42
6
thriftnightwear4 :
Don Allah wakar da ake cewa “amanar ranki na dauka bani barinki komai wuya.”
2026-10-25 11:26:22
1
khassy19 :
Oga jafar kai duniya ne wlh Allah yakara daukaka 💖
2026-10-25 11:57:09
1
S~ashaka :
Dan Allah Oga Jafar, Wakar "umar m shariff yau gani abuja" nake nema please ka taimaka 🙏
2026-10-25 09:48:35
0
Star 🌟 boy :
Ni damuwata Nasamu mata tagari
2026-10-25 20:33:04
0
Rabiu Under :
please, "Makauniyar hanya a soyayya bazan bita ba" by Umar m Sharif
2026-10-25 18:52:07
0
Bin_Imam342 :
Gaskiya waqokin umar nada sunfi dadi
2026-10-25 17:38:41
0
M Rassib :
oga Jafar dan Allah ina neman wakar Umar me taken ashe_ashe ranar farin ciki akkan taka rawa (aure)
2026-10-25 10:42:21
5
Abdul'azeez Muhammed :
Gaskiya yakamata kayi remix din wakokin m sharif Mai kamar awa 2
2026-10-25 12:31:02
1
@Abbie Mahmoud :
Allah sarki rayuwa
wlh harna tuna 2015 lkcn naje niger suleja inada wata MP wlh duk wanda yaji inajin wadann waqoqin saeyace Dan Allah n turamasa,nifa sbd Umar wlh hr waqa nafara domin Alhmd Allah yabani murya masha Allah 🤣 kuma ina matukar kwaekwayon muryar Umar,wayyo rayuwa waqoqin Umar na da Dadi🤗🤗
please Jafar akwae waqar uba da Da guda biyu tare suka fito d wnn waqar Dan Allah kasamin su👍😀😍
2026-10-25 15:59:26
2
Avuvakar H :
nan pa complete wakar ce😁
2026-10-26 13:54:25
1
Sarhasilu ishaq mk :
Umar m sharee duniya ne wllh
2026-10-25 22:45:59
1
A.Y Ishaq :
Dan Allla a samu Wani ya daura mn ita a audiomack
2026-10-28 11:18:19
1
iBNI TAHIR :
Dan Allah jafar wakar ruhi
2026-10-25 11:11:05
2
Yusuf ADC :
waka tayi dadi
2026-10-25 15:46:21
2
dermane 60 :
jafar she hakouri ya suna waka
2026-10-25 12:07:26
1
Mujahidmb :
Minene title din wakar?
2026-10-25 12:26:40
1
Abu Islam :
Jafar Birnin masoya ta M Sharif Wlh tanayi
2026-10-25 15:24:11
1
chafaoy :
inna tura sakon gaisuwa daga niger
2026-10-25 14:16:00
1
BÉÉÑ ØMÁR :
Dan Allah mene Sunan wakar Nan please
2026-10-25 12:44:51
1
Naziru Nasiru Rozay@123 :
sakon so
2026-10-29 19:21:19
0
Bakiru Abdulaziz :
sai an jira
2026-10-28 02:04:12
0
《GØŊIPSØŊ》 :
Masha Allah 😁😁😁
2026-10-25 09:41:57
0
To see more videos from user @jafarumar030, please go to the Tikwm
homepage.