[Crying][Crying][Crying]dama abida yasiya mu suke so
2026-10-25 19:43:35
0
Mai JAMA,a :
hhhhhhhhhhhh
2026-10-25 19:44:23
0
Emlens :
Akwai State Baure a Nigeria? 😂😭
2026-10-25 15:15:15
79
Y.A PALACE :
Allah yasa sauran hakoran suzibe, Ni a Nigeria akwai baure state ne?
2026-10-25 14:09:50
78
Hassan Ayuba kdf :
wallahi wannan bashi da lafiya
2026-10-25 12:03:21
56
Ibrahim :
abun tausayi
baimasan state dinshi bah
Allah yasa asace ka a hanyar komawa
2026-10-25 16:43:48
13
Dan Basi :
allatsinema
2026-10-25 11:49:50
24
Abdullahi Garba Musa :
A karshe fa ya gama magana… ya ce “ in mutum ya daukoka baya sanin gaskiyarka..” Gaskiyar itace shima ba yayi kawai talaucine ya kaishi karbar na abinci.
2026-10-25 15:11:14
18
MaK'G Collection :
Kalli yanda wahala ta rikita shi amma bai gane ba
2026-10-25 16:51:24
7
pheena🥰 :
Allah sarki Wannan yafi tinubun rikicewa ai 😳
2026-10-25 14:46:57
16
Dan Alhaji :
wajen komawa za Akamaka
2026-10-25 14:37:25
19
Yusuf na Rigasa :
kaikafi Nigeria 🇳🇬 lalacewa wlhi
2026-10-25 14:34:39
11
Marwanat Ayuba :
Allah sarki yafi Nigeria rikicewa 😅😅😅
2026-10-25 15:36:08
12
🎀༯❥✰𝒜ℳ𝒩𝒜ℛℋ_𝒜ℋℳℰℛ𝒟𝒴❥༯✰🎀 :
Ah mishi uxuri kan ba dadi 😂😂😂
2026-10-25 15:19:40
10
Bash :
Baure Allah ya baka lpy
2026-10-25 13:40:38
6
To see more videos from user @nursery.boii4, please go to the Tikwm
homepage.