@bibcikeakanrayuwa: #Aisha #AishaTsamiya #TauraruwarAisha #LabaranAisha #AishaFans #KannywoodCelebrity #HausaMovies #AishaTrend #WayaceAisha #BincikenAisha #AishaUpdates

👑🔮Binciken_Rayuwa_Official🔮
👑🔮Binciken_Rayuwa_Official🔮
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 25 October 2026 09:22:09 GMT
38698
4052
292
345

Music

Download

Comments

momymeenal
sayyada Aisha shehu :
hhhhhhhhh mude masu suna Aisha munagani rayuwa 😂
2026-10-25 21:17:55
24
eshowbeb
Aisha kamshi :
Wlhi fah duk abinda k fada hakane. Allah ubangiji y datar damu Baki daya. Allah y jishemu Alkairi
2026-10-25 10:46:25
20
babylouh
AISHATUOH🥀✨❤️ :
Wlh tallahi kamar fah gsky yake fada😳
2026-11-23 08:59:18
0
aishaabdull16
🦋Aisha Abdullahi🦋 :
Nidai abarni da kudin dazasu shigo kawai[Tears of joy][Tears of joy]
2026-10-25 13:56:55
5
ayisha0366
A✨y✨s✨h✨a :
Kame kame yake wlh Wanda dole akwai daya daga ciki 😂😂😂
2026-10-25 19:13:03
3
user6792453398866
@ta Annabi user6792453398866 :
wlh allah dagaske sunana aisha amma abinda kafada gabaya inacikinsa tam kar dani kake 😭😭😭😭😭😭😭😭
2026-10-25 11:12:32
11
oumsadiq6
Aisha maigari :
Wlh Har tsoro yakamani duk abin da kafada gaskiya ne😳😳
2026-10-25 13:54:06
5
ashantyfirstlady2
ashanty Za first lady 😍💞 :
hmmm mu Dai Aisha mu shiga uku Muna Ji Abu kalakala
2026-10-26 18:48:24
2
oum_amrat_
Aysha ahmad😍❤️ :
Allah sarki wallahi narasa diyata guda daya da Allah yabani babanta ya ansheta😭😭
2026-10-25 18:58:52
4
aisha.muhammad.ab261
Aisha Muhammad Abba :
Azo asiye dambun nama ❤️
2026-10-25 11:53:35
5
aishajnd7dr
mar'atussaliha 🇸🇦🇳🇬 :
wllh duk haka muke Allah ys mudace albarkacin annabi Muhammad saw 🤲🏽
2026-10-25 13:33:05
8
ayshasulaiman89
aysher89 :
oni Aysher mudai muna gani rayuwa
2026-11-07 08:32:57
2
eeshart6631
Aeeshart muhammad :
Narantse da Allah gaskiya yake fada nidai duk abunda yafada akaina gaskiyane Babu karya💯
2026-10-29 11:43:35
2
ayshatuhumairah3
@Ayshatu humairah💕 :
tofa Allah yasa ba wayata zan rasa ba aaaa Muna maraba da kudifa
2026-11-10 07:36:35
1
ayshatbabayoo
Ayshatu Babayo :
Ameen ya Allah
2026-11-09 16:43:47
1
user3901483026131
Ayshart🇳🇬 :
Allah yasa mudace
2026-11-06 20:34:04
1
user9328558832319
amina a yagi :
Amina mamana Aisha
2026-11-10 13:39:25
1
ashfatytarasullulahsaw
ta 𝐑𝐚𝐬𝐮𝐥𝐮𝐥𝐥𝐚𝐡 Saw :
𝐀𝐥𝐥𝐚𝐡 𝐲𝐚𝐬𝐚 𝐦𝐚𝐝𝐞𝐞𝐧𝐚 𝐳𝐚𝐧𝐣𝐞 😁😁
2026-11-06 20:48:36
1
aeesha.aboki
Ai🖤 :
Mudai munga takanmu
2026-10-26 07:40:47
1
aishayahaya318
mom yesmen318 :
maganar aure fa babu ita😅
2026-10-25 22:14:45
1
aisha.attahir.gal
Aisha Attahir galadinchi :
Allah ya chikamana burukanmu na alkahair,ya tsaremu daga miyagun ayukah,yabiyamana bukatunmu,amin
2026-10-26 08:20:55
1
fahat_bk
fahat_bk :
Allah kajarabemu da kyakkyawar kaddara kaddar da imaninmu zai iyadauka🤲🤲 Dan isar Annabi
2026-10-28 06:53:36
1
maman.tasleem1
Maman Tasleem :
allah yasa muji alkhairi allah allah ya shigalamarimmu🤲
2026-10-25 12:23:11
4
aishabashar906
aishabashar906 :
na am wlhi sunana Aisha Kuma Rabin abinda ka fada duk Yana damuna
2026-10-25 22:29:06
1
To see more videos from user @bibcikeakanrayuwa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About