Wallahi babu motsin da mijina zai yi Wanda bansan me yake nufi ba, kawai qyale wa nike don a zauna lfy
2026-10-26 07:20:47
64
His wife 🦋🕊️🌺 :
Wallahi kallon su kawai muke 😂😂😂😅
2026-10-25 21:13:24
58
tiktok.com/@mamanhyd :
Tell them
2026-10-26 15:59:29
0
wam habibty :
Wallahi mosti in mijina yayi nasan me yake nufi saidai na kalle shi kawai
2026-10-26 04:49:25
20
nafisatmusa283 :
wallahi kar muke kallon mazajenmu 😄
2026-10-26 07:18:38
13
meelatali99 :
Nima ganawa Mijin nn ina goge masa Hadda 😂
2026-10-25 20:20:46
13
Billy-Abs Nig Ltd :
wlhi kar nake kallon mutum, kawai darajan Allah ya dorasu akanmu ne kawai yasa muke daga kafa😁
2026-10-25 21:26:51
8
༺💍 زَوْجِي حَبِيبِي ❤️ ༻ :
Alamu ya nuna an taba yimasa tilawa😂😂😂
2026-10-26 09:01:46
5
🥰❤️Hafsat💞🥰 :
KO karkacewa yayi wlh nasan meyake nufi haka KO da mace yake chat wlh nasani kodanamijinema nasani bataredanaga meyakeyiba kawai Neman zaman lfy kesa nayi shiru
2026-10-26 21:27:00
3
❤❤❤ :
Mijina yasan kaina yana ja, indai nacema masa bana son abu koh bana gida bayayi cewa yayi yasan zan gane.
2026-10-26 07:47:57
8
faty sani :
Nima daga bada bayani akace nace bashida plan din rayuwa,kuma hakan ne , amma ake ganin bani da gaskiya
2026-10-26 09:17:15
1
Eldewo🌺🌹🍀 :
Wlh hakane mlm
2026-10-26 07:11:32
4
khadejatu jaudiyya :
wlh ko mijina kar nake kallonsa
2026-10-26 06:09:01
6
fauzy's kitchen and more :
muna jinsu muna ganin su 😂😂😂😂😂
2026-10-26 06:41:10
6
❤️أُسَامَاتُو ❤️ :
kyarrrr muke kallon ku😂
2026-10-26 20:12:26
2
M💞🔐 :
Kabarsu wlh 😁
2026-10-26 07:05:58
7
CERTIFIEDSPICEBLENDER ⫷⭕❥⫸ :
CID muke😂😂😂😂😂
2026-10-25 21:13:16
5
RhamsysThriftAbaya and more... :
Wlh ni kaina a kan harkar cctv dinnan tsoron kaina nakeyi. Na iya bincike ba kadan ba 😂
2026-10-25 23:23:23
9
Anty b :
wlhy Duk Mun Sani sharewa Kawai mukeyi
2026-10-26 07:09:17
6
wam habibty :
Wallahi kuwa malam
2026-10-26 04:47:43
2
Mmn Waleed :
Masha Allah
2026-10-26 05:47:47
3
Millionspicesandmore :
Wallahi mijina be taba sa password ba a sati ban gane ba,dufa gane su muke shuru ake saboda a zauna lfy kawai
2026-10-26 08:29:25
3
Aisha’s glamour :
Uhhmmm ya malam
2026-10-26 06:05:05
2
To see more videos from user @uwais_ali_musa2, please go to the Tikwm
homepage.