Wlh na yarda da maganarka“straight of hormuz tafi nuclear hadari”
2026-10-25 11:57:56
26
Abdullahi yakubu Yakubu :
Allah yasa mudace
2026-10-25 13:49:34
0
Abban Golden :
Ae su Iran duk abunda za su aikata mai hankali ba zai ga laifin su ba, ni ina tare da su 100%
2026-10-25 11:09:53
17
Yahaya bjr :
Iran good
2026-10-25 12:27:36
1
eeshat khamenei :
Allah ya temake janhoriyar muslince Allah ya suyanke wayan kowa yahuta
2026-10-25 10:58:33
15
Alrasheed🇳🇬🇹🇩 :
kace mutum yakama cash a hannu kenan sabida no transfer 🤣🤣
ina masu POS nawa charges na 5m 🤣🤣🤣
2026-10-25 10:50:23
7
Shamsukele :
Yarima I am actually enjoying your page. Wallahi whatever I am doing, the moment I see ur Page, I must stop to watch. pls inane zanje in riqa samun wayanna labaran?
2026-10-25 19:38:57
2
S ydd kano abuja🫶🤝🫀 :
wllh bragging ne
2026-10-25 11:26:13
1
general official001 :
guys adaure ayima wannan page din subscription pls ko babu komai zai samu karfin gwuiwa wajan kawo wa al'umma abu mai muhimmanci
2026-10-25 20:07:46
1
Abou djabir :
monatare da iran Allah yasa mudace
2026-10-25 11:42:47
5
KLG,TEXTILE✂️NIG,LTD :
ynz fa dny tagane cewa amurka damusar rober ce
2026-10-25 10:48:18
5
sfawa :
Allah yasa mudace
2026-10-25 16:38:11
0
Ibrahim sani :
wlh hakane samun straigth of Hurmuz baqaramin taimakawa iran 🇮🇷 yakeba, you are right.
2026-10-25 23:04:36
1
abbakar uba :
Mai zaka iya cewa Akan brack obama Akan kalamansa akan Donal trump
2026-10-25 10:44:41
5
Muhd Madhur Dubai 🇦🇪 :
Ina goyon bayan Iran 💯 ko da hakan zaisa a rasa kowa , Ni mazaunin Dubai ne amman bana goyon bayan Arab countries din nan
2026-10-25 13:03:17
1
tata ismail :
allah yasaka yarima
2026-10-25 22:05:29
1
hausa boy :
wai oga iran tanada makamin da zai iya kai hari america.?
2026-10-25 12:47:20
0
Umar Dan Alhaji me bakin mai :
yarima namu kainifa dudduniya babu abin da yake farabtamin kamar geopolitics ko budurwa Banda ita
2026-10-25 11:43:53
2
abdou :
Allah sa mudace
2026-10-25 10:56:07
2
malam noty :
Amin ya Allah,kaima Allah yy maka albarka.
2026-10-25 11:42:27
2
"Tanimmustapha" :
Iran a jiyar Allah ce kawai.
Allah ya a jiye ta a "Strategic location"
2026-10-25 12:00:53
3
King Abbakar asheer 🇳🇬❤️🇳🇪 :
yarima [Fire][Fire]
2026-10-25 11:30:33
3
To see more videos from user @yarimapage, please go to the Tikwm
homepage.