Imam Ali AS ne kadai yaşan inda take domin kafin tayi wafati tace kar ya bari makiyan ta ( ma’Ana wanda suka cutar da ita bayan annabi ya bar duniya) su ga makwancin ta 😭😭😭😭😭 assalamu alkaiki ya haura’ul insiyya 🙏🏻🥺🌷ya Allah ka barmu da soyyayar Sayyada Zahra AS da iyalan gidan ta 🤲🏻🤲🏻
2026-10-25 20:22:02
53
user2663427244427 :
bakya reply
2026-10-25 17:18:42
0
𝐑𝐞𝐥𝐚𝐭𝐚𝐛𝐥𝐞 𝐒𝐢𝐬 🌸 :
You make me cry🥹😭
2026-10-25 18:07:14
0
Sarakii modest wear 👑🤍 :
Annabi mungode 🥺💔🙏
2026-10-25 14:01:01
55
Mrs teemahscollection :
where are you❤️Fatima say hi😁😁
2026-10-25 16:10:30
0
TEEMASANAYA 001 :
Sanaya me cupcake 🧁 🫂
2026-10-25 19:04:20
0
Maman kaji 🐓 :
My cutie 🥰
2026-10-25 19:13:38
0
fateema muhammad (noor) :
Assalamu Aaiki Ya faɗimatu bintu Muhammad😭.
gashi kuma A irin wannan Rana Tayi wafati Ta bar wannan Duniyar. ranar da aka samu Azzaluman Da suka cutar da ita bayan sunga rufewar Idon Annabin Rahama.
2026-10-25 16:14:21
11
Royal diva👸 :
dan Allah kumin karin bayani aina kabarin sayyada fatima bint Rasul yake to
2026-10-25 14:49:23
11
aahabeeb_shotz :
Ai gaisuwarki wallahi ta dade da zuwa gurin masoyiyarki kuma wallahi ta amsa miki domin gidan nan masu amsawa duk me bukatarsu ne❤️❤️❤️
2026-10-25 14:50:04
5
Meenal turaranwuta& kayanmata :
wlhy saboda wnn posting naji kin burgenikuma wlhy kauna harcikin xuciyata Allah yabarmu da kaunar ahalul baiti Allah yasa kiyi kyakykyawan karshe Allah yasama kasuwarki albarka alfarmar annabi Muhammad saw
2026-10-25 18:51:53
8
Khadeeja Mainiyya :
Insha Allah zaki ganta acikin mafar kinki da yardar Allah🥰🥹😭
2026-10-25 14:03:51
11
KHADAB 🌹🌹 :
Qabarin *Sayyida Nana Fatimah (RA), 'yar Annabi Muhammad (SAW)* yana cikin *Garin Madina*,
Yana cikin *Maƙabartar Baƙi'i (Jannatul Baqi'i)* wadda take kusa da Masallacin Annabi (SAW) a Madina.
Amma kamar yadda kika sani, har yau ba a tabbatar da wuri guda takamaimai ba saboda wasiyyar da ta yi cewa a ɓoye ƙabarinta, kuma an binne ta da daddare. Saboda haka, Malamai sun ce yana cikin Baƙi'i, sai dai wurin ba a bayyana shi fili ba kamar sauran Sahabbai.
Allah ya ƙara mata yarda.
2026-10-25 20:11:12
3
Khadeeja Muhammad :
mu Yan gidan Ummanmu muna cikeda Kewa😭💔
yaa ALLAH ga Ummul hasanain Masoyiyata, Abamu Albarkachin ta😭🙏🙏
2026-10-25 15:18:07
10
Ummu shureim :
wlh aunty cutie kema kenan d kikaje can ni kullun saina tambayi wadan d sukaje ko kaina ba'a taba gayamun inda makwanci sayyada fadeema yakeba
2026-10-25 20:08:18
0
marvel gift :
ni kadai kesan cutie?
2026-10-25 22:25:24
2
fatimaabdullahi4107 :
Anty cutie dan Allah a yimin addu a Allah ya bani miji na nagari Allah ya amshi ibadar ku ya dawo daku lfy ya Baku miji nagari akaimin gaisuwa
2026-10-25 14:09:13
5
Golden kitchen :
Yafi haske haske annabi Muhammadu 🥹❤️
2026-10-25 17:27:00
11
Rufaidertouh🧿 :
Nidaku duk zamuje watarana in sha Allah
2026-10-25 20:45:26
2
YAR KARAMA :
nima abinda yake dukan zuciyata kenan naje madina naga babu kabarin nana fadima😭😭
2026-10-25 15:34:03
4
yaron,momi,gombe,123 :
wai dagske giya tana kara yawagashi 🥰🥰🥰
2026-10-25 17:34:59
0
🎀 cutie meerah 🎀 :
🥺🥺
2026-10-25 13:58:35
2
nusyynullan :
I just gained a knowledge. Thank you 🥰🫶🏻
2026-10-25 19:46:52
2
zainabzeey001... :
wane yataimakayamin passport nasamu visa Dan Allah
2026-10-25 16:56:36
2
To see more videos from user @cutie_tyha, please go to the Tikwm
homepage.