@a.mahmud8:

AZ الـعـلـم زيـنـة الـفـتـى
AZ الـعـلـم زيـنـة الـفـتـى
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 25 October 2026 15:09:14 GMT
43143
2880
490
406

Music

Download

Comments

abbanarifa1
Abban Arifa :
wlh wlh ba karya bane maganan prof gaskiya ne
2026-10-25 17:38:29
59
.babahassan001
Hassan Ibrahim Sulaiman :
Da kenan, Malam Yanzu bawanda zai mna irin wannan rainin wayon, kowa yasan proff maganan ilimi yyi.
2026-10-26 06:10:44
18
kaka.modu.tijjani3
Kaka modu Tijjani :
mashallha alramma
2026-10-26 07:25:56
0
bashiraliyu2
ALIYU BASHIR :
prof. is absolutely right
2026-10-26 05:51:49
2
mac20200
cheku :
go and research?
2026-10-26 07:27:54
0
bakoalkali713
Bako :
To ai wannan Tarihine ba littafin addini bane. Da littafin addini ne sai a nuna masa hujja a litattafan addini. Wallahi ba a bakin Prof. Ibrahim Umara nafara Jin wannan Tarihin ba Kuma shine yadda family na Saud suka kafa gidan Mulki a Saudiyya.
2026-10-25 20:08:25
17
sidiabdulkadir4
مُحِبُّ النَّبِيِّ ﷺ :
Malam wallahi Professor yafika gaskiya
2026-10-26 11:05:41
7
suleiman.abdullah098
Suleiman Abdullahi :
hmmmmmmmmm
2026-10-26 13:40:19
0
user4247884236817
jafar Dan Umar :
wlh duk abunda yafada gaskiyane kuji tsoron allah
2026-10-26 21:43:33
1
abdullahihassan1051
Abdullahi Hassan :
malan asirn kuyaton kayimanahiru
2026-10-26 21:38:44
1
mustaphamuhamma136
Mustapha Majimi :
prof. ya kware a Tatsuniya kawai kiyayyar sa da Sunnah yasa duk yake wanna abu
2026-10-25 19:47:56
4
muhammad135954
muhammad :
wallahi wallahi Prof gaskiya ya bayyana
2026-10-25 22:51:51
4
aliyugeidam
Aliyu :
Definitely maganar proposor gaskiyane kuje kuyi research meyasa esraila da amereica suke da alaka maikarfi inba rami mai kawo???
2026-10-26 05:48:37
6
abbam00
Abu Fatima BAMA :
wallahi kiyayya ga sunnah ne kawai yake sa su irin wan nan maganar. Allah yakara mana lafiya da istiqama
2026-10-25 16:01:08
5
alihashim1326
Ali Hashim :
maganan prof Gaskiya ne
2026-10-25 18:14:06
5
asadnatiq
Asadnatiq :
prof is very right. ask the history please
2026-10-26 05:47:07
7
khalifa36000
khalifa :
prof yafadi gaskiya aiba abakinsa muka fara jin wannan maganar ba
2026-10-25 22:21:48
7
soloaiden743
Solomon A. :
Mallam don Allah ka kira shi kuyi mukabala da shi
2026-10-26 17:16:16
0
bashirlawanbukar913
Bashirlawanbukar913 :
prof mun gode da sanar damu wannan tarihin
2026-10-25 20:33:37
6
yahayaadamu071
Yahaya abul albani :
Prof nan a'she garane musamman addini baisan jomai ba
2026-10-25 22:01:57
1
kamilukhalid
KAMAL :
Kai wannan ba fanninka bane malam, duk abinda professor ya fada billahillazi Gaskiyane
2026-10-26 15:22:12
3
abdurahmangonimod
Abdurahman Goni modu :
kasan gaskiyan ne
2026-10-26 06:05:44
3
aylegacy0
A y Abdul :
Wlh maganar prof magace ta ILMI.
2026-10-26 19:08:13
1
muhammad.goni.mod7
Muhammad Goni Modu :
wannan maganar proff kowa yasani
2026-10-26 04:31:26
3
umarsalisu7695
umarsalisu7695 :
prof yafi ka huja, saboda halakar israila, America da Saudi, me ya kawo hakan?
2026-10-26 08:07:06
2
To see more videos from user @a.mahmud8, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About