nipha danaga Post dinta ban iya wuchewa with out like
2026-10-26 01:29:06
0
Henna by Jiddah🥰 :
Allah ya kawo kasuwa
2026-10-25 15:55:49
2
Smile 🙃 :
Masha Allah Allah y Karo ksw yasa wata rana ace ke ake ji a bangare Kayan mata Yan gayu Allah y shiga lamarin ki y cika miki burinki na alkhairi Allah yasa kawa iyayenki d aljanna y sa miki farin ciki d daukaka duniya da lahira Ameen y Allah
2026-10-25 16:01:18
0
amalii galadanci :
Allahumma barikh ❤️
2026-10-27 12:40:48
0
Mrs Officer 🫶 ❤️ :
kasuwa me Albarka 🙏
2026-10-27 10:31:10
0
🦋 :
ina roƙon Allah Ya albarkaci kasuwancinki, Ya ƙara miki kwastomomi da arziki. Allah Ya sa kasuwancinki ya bunƙasa, har nan gaba kina samun international orders daga ƙasashe daban-daban. Allah Ya ɗaukaka kasuwancinki fiye da yadda kike zato, Ya sa ki yi nasara a duniya da lahira. Amin Ya Rabb 🤲🏻❤️✨
2026-10-25 22:03:12
1
ramcy❤️ :
how much??
2026-10-25 17:03:58
0
VOICE OF SUNNAH🧕🕋📢 :
KASUWA MAI ALBARKA FATANMU KENAN A KULLUM SIS
2026-10-25 22:52:41
1
Gololo1997 :
Allah ubangiji yakare miki mahaifanki,ya biyasu da gdan aljanna
2026-10-25 16:26:18
0
bentu :
Me samosa bata isa bane
2026-10-25 17:12:52
1
Hauwa Buratai 💝 :
Abur sai abur 💃💃💃😂😂
2026-10-26 11:25:37
0
Amina djibrillah😍 :
kasuwa mai albarka
2026-10-25 18:06:45
1
fateeemearh ameeeeenu garber💞 :
ftn ksw me Al barkahhh
2026-10-26 19:52:43
0
Hassana Musa :
Mash Allah wllh gaskiya anyi mugu kyau masha Allah
2026-10-26 09:36:24
0
aunty beauty's henna2 :
y ubangiji sammai da qassai kayiwa bawarka jagora da qarin kasuwa mai albarka kahana masu bashi sakat sae sunbiyata susamu nutsuwa
2026-10-26 05:44:17
0
💗🌹matar mijita❤️🤍 :
ya ubagaji sammai da Kasai akabawa wannan baiwartaka chiniki kacigaba da daga daraja kamfaninan yakai inda zato betaba zataba kabiyamata bukatinta na alkairi kacikamata burukanta kàsa tagama da iyayenki lapai kasataxama shugaba kayan mata na Yan gayu ya Allah kabata albakra duniyar da lahira kadauwamar mata farinciki tsakinta da Mai house mukuma in mudarabo Allah kabumu fatan nasara rayuwarki 🥰🥰🥰
2026-10-26 08:59:53
0
Zaynabou_Abou🖤 :
allahummah bareek sis allah ubangiji y bada sa'a akasuwan cin ki yasa kifi haka ameen y kara fasaha y jikan mahaifa 🙏♥️
2026-10-26 11:32:50
0
Asiya muhd sadauki :
nice ta biyu Allah yakawo kasuwa me albarka
2026-10-25 15:57:08
0
Meerah✨ :
Masha Allah kasuwa Mai albarka 🤲🥰
2026-10-26 04:59:21
0
🦋 HIS QUEEN 👑🫂 :
Allah yaji yagani akwai wata a tampha da nakeso nasiya a gunki amma wlh Banda kudi
2026-10-26 05:45:24
0
amincy :
wllh ana tashin kanmu
2026-10-26 05:17:20
0
ayshay :
say masha allh allah yakawo kasuwa me
2026-10-27 14:23:42
0
VOICE OF SUNNAH🧕🕋📢 :
kasuwa Mai albarka sis
2026-10-27 15:32:03
0
mother of four kings :
fatan kasuwa me albarka
2026-10-26 05:51:30
0
ummeey gayu :
allah ya kawo kasuwa albarka
2026-10-26 05:56:33
0
To see more videos from user @nusee_bride_world1, please go to the Tikwm
homepage.