@iconic_fm: Wallahi duk wanda ya ce ana fama da yunwa a mulkin Tinubu karya yakeyi, kuma mu Sakwkwatawa kama ta yayi mu fara godewa masa kafin mu kara zaɓensa a wa'adi na biyu - Aliyu Abubakar Ƙware, dan jam'iyyar APC daga kungiyar Arewa For Asiwaju #apc #sokoto #hausa #viral #arewa__tiktok
ubna giji allha Dan tsalkin mulkinsha allha don girmansa Dan kasan cewar kaditace ya rabi yarabi allha yasa asaceka kataba tarda da godiyarka awourin tinibu
2026-10-25 20:44:49
2
abubakaryunus10 :
Allah ya isarmu sakanin mudakai
wallahi sai an muna hissabi
2026-10-25 21:26:07
1
Abdullahi 💞mmai_kapaty👍💘👏 :
WOW👉👂✅
2026-10-26 20:57:56
0
Kimba Amadu :
tareda girmamawa malam karya kake
2026-10-25 19:24:30
2
user. jamilu :
gaskiyane
2026-10-26 16:51:51
0
Kabiru Hamdala :
allah ya isah
2026-10-26 13:34:01
0
Bello Muntari :
kai da Allah
2026-10-26 14:12:41
0
Alhaji adamu :
karyane
2026-10-25 20:55:08
0
umar38 :
gaskiya
2026-10-26 10:15:48
0
user404339718241 :
menene yunwar ba a noma
2026-10-26 12:54:41
0
faruku rufai :
lalai mugode ama sai mutai lahira kubiyamu shanumu kuma saikafadan ma Allah haka
2026-10-26 15:00:07
0
hamdala@sarki :
wallahi gaskiya ne yafada
2026-10-25 18:47:27
0
AYTEXTILE AND MODERN LIFE ENT :
Atiku is coming INSHA allah
2026-10-25 17:05:46
0
kabir.adam12 :
Karyane
2026-10-25 20:52:49
1
abdultsamaye :
wannan magana da yayi mun barshi da Allah
2026-10-26 09:56:06
0
A ladan :
ya allah ka sa ya dandana abunda talakan Nigeria keji 🥺🥺🥺
2026-10-26 09:16:21
0
Zayyad Aleeyu :
wallahi karya ne ba'a cika ba wallahi
2026-10-26 17:41:16
0
shafiu umar d,n,w :
mu sokoto muna Allah yaisa gareka
2026-10-26 10:47:49
0
dangaladeema10 :
Ya Allah dan girman zatinka dan girman ikonka Allah ka isarmuna ga ire iren wadannan mutanen ka sakamuna
2026-10-26 10:19:22
0
dahiru aliyu sagera :
wallahi kafadi gaskiya
2026-10-26 09:57:58
0
AYTEXTILE AND MODERN LIFE ENT :
Tinubu must go
2026-10-25 17:05:54
0
To see more videos from user @iconic_fm, please go to the Tikwm
homepage.