@kunyamedia: Sau bakwai ina ganin Manzon Allah (S.A.W) a mafarki” — inji Yakubu Producer na Gwammaja Entertainment a wata tattaunawa da suka yi a shirin Zaure Jita tare da Ali Jita. #YakubuProducer #AliJita #ZaureJita #Kannywood #HausaNews

Kunya Media
Kunya Media
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 25 October 2026 17:41:34 GMT
150679
38656
2116
1999

Music

Download

Comments

shalele2882
🌸🌸shalele🌸🌸 :
Nidai wllh sau biyu nayi mafarkin mazon allah S A W
2026-10-26 05:59:35
395
suleiman_xm_
𝑺𝒖𝒍𝒂𝒊𝒎𝒂𝒏_𝐗𝐌 _� :
Dan Allah ka gaishimin da su inkasake ganinsu
2026-10-25 22:00:03
194
aminuplumber20
AMINU PLUMBER :
Wallahi Nima nayi mafarkin Annabi sau Daya Wata Rana a Bauchi wallahi Allah Tun Daga Azare nake salatin Annabi Har zuwa Bauchi ban Tsaya ba nadawo Daga Asuba Bana manta wa Malam Lamarin Annabi ba wasa bane Allah Yakawo Sanadiyar zuwa Ziyara Albarkacin Manzon Allah s a w Allah Ka barmu da Annabi
2026-10-26 07:24:46
106
msadeeq0043
M SADEEQ🎤🎤🎤KT :
Allah karka jarabce mu da yiwa annabi karya a cikin hankalin mu ko a Akasin haka
2026-10-26 21:41:48
26
user58522250969028
officer :
S. A. W. S. A. W.
2026-10-27 00:15:55
0
hussaini.aliyu63
Hussaini Aliyu :
S A W Ngd
2026-10-26 23:10:26
0
mamansadiq018
user2860600173813 :
Mamata yafi sau dari naka kadan ne ma Allah barmu dashi
2026-10-25 20:47:41
45
ahhamette
ahhamette 212 :
saw saw saw🥰🥰🥰🥰🙏🤲🤲
2026-10-26 23:02:08
0
ibmadaki41
IbMadaki🌷 :
AYIMA ANNABI SALATI
2026-10-25 20:02:57
110
user3315566605052
isyaka Ibrahim :
Congratulations
2026-10-26 22:26:27
0
shemau001
🌺Sheyma🌸 :
WLH INA SAN MANZON ALLAH
2026-10-25 21:41:47
128
oumfarrah0
🫧🦋Mrs Kabeer 🫧🦋 :
Nima yimafarkin annabi why har say ukku na karshe Ina karatun qur’an Ina Zaune yana tsaye yana saurarena a makka kuma Wlh bantaba zuwaba 🙏🙏
2026-10-26 19:12:36
8
aminuumarmaidawa
aminuumar3040dankano :
annabi Muhammad s a w
2026-10-25 22:58:35
49
saddik0015
S.D.K 001👮 :
Allah yajikan DR Idris 😭
2026-10-26 20:20:02
6
deejerlv
Deeejerh♥️🔐 :
Allah ubangiji yakulamana dakai a Duk inda kk tunda kaga shugabanmu SAW🥰
2026-10-25 21:33:49
21
pheena02
pheena🥰 :
Sannu gwammaja 😂😅allah yakarawa annabi daraja
2026-10-26 09:37:35
13
nasiru.ahamad6
Nasiru Ahamad :
pls inci arziqin annabi muhammadu ayimin like
2026-10-25 22:15:36
13
moubarakallahgatanbawa
🌏🌎🌎 :
صل الله عليه وسلم ♥️
2026-10-25 20:58:16
10
dawisu154
D A W I S U 154 :
S ❤️🕊️A ❤️🕊️W ❤️🕊️
2026-10-25 21:44:36
10
hasanabdullahi18
hasanabdullahi525 :
saw
2026-10-25 20:45:34
13
babangidabangis98
ℝ𝔼𝔸𝕃 𝔹𝔸𝔹𝔸ℕ𝕊𝕌 :
𝐬𝐚𝐥𝐚𝐭𝐢 𝐠𝐨𝐦𝐚 𝐠𝐚𝐢𝐬𝐮𝐰𝐚 𝐠𝐚 𝐀𝐧𝐧𝐚𝐛𝐢
2026-10-25 20:35:34
17
anas.aliyu36
Butter na golden :
Allahu Akbar
2026-10-25 19:39:10
11
saudat296
saudat296 yar lafia :
Sallahu alaiwasalam
2026-10-25 22:54:22
8
sbjfurnituregallery
SBJ FURNITURE GALLERY :
Nasha mangoro wanda ya fito ta bayan katangar aljanna.amma ban shiga ba.
2026-10-25 20:11:49
18
yunsad66
Ahmad66@ :
Dan Allah Dan annabi idan kasake ganinsa kace Ina gaisheshi Dan Allah Dan uwa sunana muallim🤲😭
2026-10-26 09:07:12
10
To see more videos from user @kunyamedia, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About