@zainababdullahizarewa: #wivesconnectforum #cameroontiktok🇨🇲 #saudiarabia🇸🇦 #ghanatiktok🇬🇭 #niameyniger🇳🇪💃🏻🔥

Wives Connect💜💍
Wives Connect💜💍
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 25 October 2026 19:16:20 GMT
77856
7967
403
595

Music

Download

Comments

shamsiya0098
mamanRukayyya🇳🇬♥️🌹🇸🇦 :
masha Allah [Laugh approved][Heartwarming][Heartwarming][Pray]
2026-10-27 15:21:58
0
maryamsanihafeez0
SH SKIN CARE🫧 :
Allah duk wata mace d take d damuwar gidan miji Allah Ka yaye mata har abada
2026-10-25 19:21:52
175
sunnasak06
habibty&habiby🇳🇬🇸🇦 :
mgnr gaskiya fa Daman wlh maza suna hakuri da mata ko awajen soyayya balle Kuma akaiga aure duk rashin mutuncin maza to akwai gurinda dolene ayaba musu koba,aso
2026-10-25 20:21:42
66
abutima1
Mohammed Ahmed buba :
wlh gaskiya ne
2026-10-26 14:08:19
0
aliyukarage1538
Aliyu karage :
Gaskiya mu dai kam Alhamdulillahi matata mutuniyar kirki ce kwarai da gaske, hakan yasa nake tausaya mata,nake kyautata mata, tana iya bakin kokarinta wajen kyautata min wallahi, dole in kyautata mata🥰🥰🥰 Allah ya qara hada kanmu juriya da haquri da qarin soyayyar juna. wadan da basuyi aure ba Allah ya hadasu da abokan zama na kwarai
2026-10-26 07:32:41
42
belloncyfta010
mr BMBfta🫲 :
nifa abunda akayi min wllh da mace akayi mawa da har abada baza tayi ba Amma dana mikama allah komai nadage da sallar dare Amma alhdllh ina rabuwa da ita awata 7 nagina gida nayi wani auren yanzu wata 10 kenan har munsamu yaro komai natafiya daidai yanzu itakuma yinkurin kisa da taringa yimin da hakkin kwanciya na wata 5 shike binta kowa ke gudinta
2026-10-25 20:33:18
16
salisidristsakuwa
ثالث إدريس هارون :
Nasha kwana a waje
2026-10-25 23:27:22
5
ahmedisah360
Ahmed Isah :
Hmm kedai abin ba'acekomai wlh tawa ko wata daya bamuyi da aureba tamun abind yakamata nasaketa hk nayita khr har tsawon shekara biyar banta sati cikin kwanchiyar hankaliba idan antambayeni dadin aure wlh azeem bansanshiba Amman hakan baizama dalilin dazaisa nayima mata kudin goro lokachin danarabu da'ita yaan uwanta dukfatan alkhaiiri sukeyimin sunamin adduar Allah yabani tagari domin yaan uwanta mutanen kirkine alhamdulillah Allah yahada kowa da abokin zama nagari
2026-10-25 21:04:29
8
081.....9999
I Y I :
nafara dating direct tace mun gaisuwa ba dule bane wani shawara zaku bani
2026-10-26 05:10:33
1
miss_zhara
miss_zhara :
wlh mijina tidda muka rabu har ya koma ga Allah bai kara aureba
2026-10-26 18:10:03
1
musleemerh2
oum Annour Wa Aryan🫶💖 :
magana ta gaskia maza na hakuri da mata
2026-10-26 07:38:51
11
falmata.babagana49
Falmata Babagana :
Wlh sai da nayi irin haka jiya amman yayi shiru Allah sarki, Allah yasa mugani mukuma yiwa aurenmu biyayya
2026-10-26 11:59:53
2
justme.kku1999
JUST.ME💍🇳🇬🇵🇰 :
wllh tallahi namiji ba abin rainawa bane
2026-10-27 02:39:12
3
najiba_nasidi
najiba nasidi :
Inama mace na auren namiji Sama da daya ko da baa bata damar sakin ba Wayyo Allah Hummnn
2026-10-26 10:33:48
0
drfulaniesempire
DR FULANIE’S EMPIRE :
Saki hamsin zanyi watarana😂💔🥺
2026-10-26 12:50:26
0
papi.ng
Papi 👑 :
Muna fada wallahy😂
2026-10-26 05:48:43
0
naseebasaad6
NSK clothing and more :
Hakane wlh Allah dai yasa mu dace
2026-10-25 19:20:27
5
beeyascents
Beeyascents :
Maganar ki haqqun
2026-10-25 19:40:25
10
gimbeeyabilqees
Kweenbilqees🦋🦋 :
Nii damuwata inje Abuja
2026-10-26 10:19:09
0
rabiatunasir308
rabiatunasir308 :
Sbd mu ake cuta
2026-10-25 19:22:25
2
ammatytalba
Ammaty Talba :
Wlh kuma sosai ma damune a rana sai munyi saki fiye da uku wlh🥺😂😂
2026-10-25 20:29:03
4
y_ishaaq
Yaseen :
Ina kika baro Adam Zango?
2026-10-26 06:38:00
1
specialagent10
KingDeenTech🇳🇬🇰🇪 :
wallahi na gama wannan wahalar, babu wata mace da zata kara batamin lokaci, kuma bazan dena aure ba, har saina samu ta kirki
2026-10-26 10:02:06
0
To see more videos from user @zainababdullahizarewa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About