@sarahabdulsalam24: Ka kiyayi cin amana saboda abin da ka samu a yau ta hanyar yaudara, zai iya zama sanadin nadamarka gobe. 💔 Zuciya mai gaskiya ba ta tsoron rasa wanda take so, amma tana tsoron zama sanadin cutar da wanda ya amince da ita.

Sarah Abdulsalam
Sarah Abdulsalam
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 25 October 2026 20:44:25 GMT
978
79
4
7

Music

Download

Comments

salihouharoumouss
salihouharoumouss :
ina anfanin da wasiwoyi nan .allah ya sa mudace duniya da lahira
2026-10-25 21:18:48
2
narahamatu4
IDRIS USMAN :
[Pray][Pray] Allah ubangiji yasaka da alkhairi 🙏
2026-10-26 11:55:11
1
abdullahi.muhamma0384
Abdullahi Muhammad :
Allah yashiryamu akan sunnar annabi Muhammad s a w
2026-10-26 05:04:59
1
bakorifreshfaces
BAKORI FRESH FACES :
🥰🥰🥰
2026-10-25 20:48:14
2
To see more videos from user @sarahabdulsalam24, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About