@sarahabdulsalam24: 🤍 A ƙarshe, mutane za su manta da yawancin alherin da ka yi musu, amma kada ka bari su tuna da kai a matsayin wanda ya ci amanarsu.
Sarah Abdulsalam
Region: NG
Sunday 25 October 2026 20:49:56 GMT
Music
Download
Comments
nuraddeenumar535 :
Wallahi. wannan. shine. yake. matukar. tayarmun. da. hankali. Arayuwa. banason. ache. ga Wani.
Yana. KUKA Dani. amatsayin. nachimasa. Amana
2026-10-26 13:07:35
1
Sani mohammed :
Allah sarki rayuwa🙏🙏🙏
2026-10-25 23:56:38
3
muhamed saviu :
gaskiyane Allah yasa muda ce
2026-10-26 12:02:54
1
Aleeyu :
wnn maganar tatabamun zuciya kuma tabiyamun sabon darasin Rayuwa ina godiya agareki Allah yasaka miki da Alkhairi
2026-10-26 10:58:47
1
Al-ansar@408 :
hmmmm wannan kalamau suntabamin zuciya
2026-10-26 09:01:02
2
muneerat09 :
Wannan Gaskia ce
2026-10-26 07:21:41
2
Abdullahi Muhammad :
gaskiya ne wannan
2026-10-26 09:25:46
1
M💌D fulani🌻 :
In sha Allah
2026-10-26 06:36:12
1
BIN IBRAHIM TK :
ya allah karabamuda chin amana ya allah
2026-10-26 10:37:33
1
🦅ãñð🦅 :
Allah amen🤲🙏
2026-10-26 13:50:22
0
saguirou :
gaskiya ne
2026-10-26 12:59:29
1
wannan 👈 kuma gaskiyane sister 🙏
2026-10-25 23:03:08
2
salisu Usman :
yanzu haka suka juyamun baya shekara takas ama anyadani
2026-10-25 20:53:42
2
jelson dollar :
[Pray][Pray][Red heart]
2026-10-25 23:08:34
1
To see more videos from user @sarahabdulsalam24, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.