@uss21multimedia: Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya soki Shugaba Bola Ahmed Tinubu kan tura jami’an tsaro domin kare allunan tallan kamfen ɗinsa a Kaduna, yayin da rashin tsaro ke ci gaba da addabar al’umma. Atiku ya ce abin takaici ne yadda ake kare hotunan shugaban ƙasar, alhali miliyoyin yan Najeriya na rayuwa cikin fargabar hare-haren yan bindiga da yan ta’adda. A saƙon da ya wallafa, Atiku ya buƙaci Tinubu da ya nuna irin gaggawa da kulawar da yake bai wa hotunansa wajen kare rayuka da dukiyoyin ’yan Najeriya, yana mai cewa allunan tallan shugaban ƙasar suna samun kariyar da yawancin yan ƙasar ba sa iya samu. Martanin Atiku ya biyo bayan rahoton jaridar Daily Trust da ya ce an tura jami’an Hukumar Kula da Zirga-zirgar Ababen Hawa ta Jihar Kaduna (KASTLEA) da na Hukumar Tsaron Fararen Hula (NSCDC) domin kare allunan tallan Tinubu a sassa daban-daban na birnin Kaduna, gabanin ƙaddamar da yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na APC na 2027. Wani jami’in tsaro ya shaida wa jaridar cewa an ba su umarnin kare allunan tallan daga lalacewa, musamman da daddare,#creatorsearchinsights #viralvideo #endbadgovernanceinnigeria #nigeriantiktok

USS21 MULTIMEDIA AREWA
USS21 MULTIMEDIA AREWA
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 25 October 2026 22:56:28 GMT
292036
23526
237
2350

Music

Download

Comments

user5367902001944
yousuf rewire ogere :
yadda suka yimasa allah yayi masu
2026-10-26 06:45:37
25
abubakarmuhammed55
@Hurrys world001 :
Ni sabida El -rufai ma zanzabi ADC
2026-10-26 20:35:43
11
hussainimusaningi1
hussainimusaningi :
Allah Yana nan a madakata. Kowa yayi kyau dan kansa. Allah Ubangiji ya zaba mana shuwagabanni na gari masu kishin kasa
2026-10-26 15:42:52
10
user3135465156871
ALIHAJI KARAMI G m :
Allah ya isa
2026-10-26 05:23:47
12
user1930819225696
suwaiba Hassan :
Allah ya isama najiria
2026-10-26 07:12:07
9
ibrahim.salahu8
Ibrahim salahu :
Hhhhhhhhhhhhh
2026-10-26 04:59:20
5
abbascln
abbascln :
The Hero of the century
2026-10-29 18:15:58
1
saniukasha
ukasha :
upupup malan
2026-10-28 22:21:10
2
yakubuyusuf123
yakubu yusif :
gaskiya ne baba
2026-10-26 06:17:12
7
abdulrahmanaliyu260
👑WAZIRI👑 :
inde hkn ba Amfanin constitution😒
2026-10-26 07:05:06
5
user7222443742810
yakubu muhammad :
wannan gaskiyane
2026-10-27 21:12:50
1
nura.hussaini51
Nura Hussaini :
wanna gaskiyane
2026-10-26 04:59:25
6
muhammadbukar904
Muhammad Bukar :
akwai Allah
2026-10-26 10:14:51
5
danmalikishuwarin
user995952461093 :
Allah sakamasa
2026-10-28 06:29:54
2
mubarakhamisu933
Danmuba440 :
kai allh
2026-10-26 06:34:28
5
yahayaadamu12
user266593068296 :
gaskiyane
2026-10-26 06:54:49
5
zakariyauibrahim1985
zakariyauibrahim1986 :
ghasskiyane
2026-10-25 23:53:28
6
ss316346
Nuhu ss3 :
allah kasa mudace 🤲🤲🤲
2026-10-25 23:47:24
5
rchp.ahmad.aliyu.g
Rchp Ahmad Aliyu Gwaddodi :
Akwai Allah
2026-10-27 08:23:46
1
user7760819886653
Nasir Ahmad Diri :
ya Allah karkaba A.p.c nasara ya Allah katarwatsasu kahanasu nasara
2026-10-28 21:05:39
3
aliyuaminutama
AA TAMA TEXTILE :
2026-10-27 09:19:42
1
maman.jiddah1
maman jiddah :
💃💃💃 sujira sugani yanagida muna masa yaki
2026-10-27 13:15:14
2
nuradeen3351
user6061281186250 :
up up up mal
2026-10-28 09:38:59
2
muktar.abdullahi520
muktar abdullahi :
bakomai a kwai Allah shine gatan kowa
2026-10-27 12:09:38
2
sabiuibrahim313
Sabiu Ibrahim :
Ai ni naso ya mutu a jan
2026-10-26 09:16:34
4
To see more videos from user @uss21multimedia, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About