@drbashircinkaimda1: dr bashir cinkai MDA

DR DANGWANII 08063348623
DR DANGWANII 08063348623
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 25 October 2026 23:39:29 GMT
38383
2528
415
361

Music

Download

Comments

dandorayine
Dan-Dorayi-Ne :
Ladan wannan fassarar Allah yakai gaban shehu Inyass
2026-10-27 05:48:02
23
nazifbilya2
nazifbilya :
Allah ya kawo mana saukin Wannan masifa
2026-10-27 07:28:39
8
user66015332834737
@naseer I Muhammad :
Mmm babu mafi zalumci sama da wanda ya qirqiri qarya ya jinginawa allah Subhanallah allah kada ka kamamu da abinda wawayen cikinmu suke aikatawa
2026-10-27 05:06:33
28
user8235008352041
umar farouq :
kai jama ah
2026-10-27 07:47:28
0
falg0re8
falg0re8 :
na rasa ina Allah ya fada mata wannan ma'anar kai masu hankali kuyi hakuri
2026-10-27 05:19:25
17
maryamibrahimabdullah1
maryamibrahimabdullah1 :
kuma wlh duk matanan sunyarda da ita
2026-10-27 08:02:40
2
nuceeyyy
Nuceeyyy🫂🥰🔐 :
Alkur’an akwai matsala
2026-10-27 08:42:23
1
itz.mb.guy.son
ITZ MB GUY SON👳‍♀️AMV🎤🤝 :
jagwaff
2026-10-27 07:05:39
0
bjeegah
B"jeegah :
Allah sarki to Allah yabaki lapiya 🙏
2026-10-27 08:30:44
1
mr.man583
MAN :
Bidi’a akwai shirme dayawa
2026-10-27 06:18:06
5
maryamyahyayusuf
Maryamyahayayusuf :
kuma kalau take
2026-10-27 01:11:42
18
najibu732
Najibu :
ikon Allah kaji wata sabuwa
2026-10-27 08:35:00
1
salma1829576147192
salma99 :
wai yace a a kuma ba aya ba hadisi
2026-10-27 04:33:01
3
usmanmuhammad1997
usmanmuhammad1997 :
ba aya ba hadisi kawai shachi fadi aki
2026-10-27 06:34:30
2
asadmayaki_global
ASAD MAYAKI GLOBAL :
Anyiwa al qur’ani fassarar awan igiya
2026-10-27 03:38:38
5
surajlawan83
🥀 Zuciyar suraj :
duk Dan Sunnah yamin like 🥰🥰🙏
2026-10-27 05:51:40
2
sasalhassanabdullahi0
sasalhassanabdull :
Allah kasa mumutu da Hankalin mu da imani
2026-10-27 02:20:47
11
abusahal99
Abusahal :
gaskiya akwai matsala yanzu wannan haka za a barta tana batar da mutane
2026-10-27 05:40:54
5
ummita61
Banaty Empire :
Allah kayafe min kallon wannan video danayi
2026-10-27 08:38:42
1
adammusaa199
𝐀𝐝𝐚𝐦 𝐌𝐮𝐬𝐚 :
shin duk ina Allah yake cewa haka?
2026-10-27 08:31:21
1
abdullahibawuro46
ABM bongo :
oh jama'a yau GA wata ta kwace masayin Allah ta bawa manzonsa
2026-10-27 08:37:26
1
mrsuraj4247
Mrsuraj4247 :
Allah y dau ran abarsa kowa y huta 😂
2026-10-27 05:30:11
3
abubakarnasambo2
nasambo :
tsarki ya tabbata ga Allah subhanahu wata,ala
2026-10-27 08:29:38
1
To see more videos from user @drbashircinkaimda1, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About