wanda baiyi boarding school din sa ba yayi missing 😂😂
2026-10-26 13:56:38
32
Kileeshi’s Collection :
Naso boarding a rayuwa ta wlh😅 ammah kuma bnyi ba
2026-10-26 16:17:11
8
Hennah by Oum Basmah :
wlh naso boarding school kamar raina babana yace bashida karfin kaini, Allah ka jikan iyayena😭
2026-10-26 16:02:07
7
𝑺𝒐𝒇𝒕𝑨𝒎𝒊𝒏𝒂 🎀✨ :
Amma don Allah ana Barin mutum Yana anfani da waya idan zaije boarding school?
2026-10-26 14:34:58
17
khadijaaunty🥰😊 :
Wanda baiyi bording ba baiga rayuwa ba gsky i miss you g.g.u.s.s m/ madori Jigawa state😁
2026-10-26 16:57:37
1
@peaceambassador003 :
nifa duk yen gidanmu boarding sukayi dga kaina babana yace ni bazani boarding sch ba, za a dakanmasa yaya dan ina da taurin kai[Tears of joy]kuma inason boarding lokacin haka na hakura.Allah kayiwa babana Rahama yabasa ladan tarbiya da yabamu mai kyeu Alhamdu lillah.
2026-10-26 15:28:52
4
Hadiza Shehu sani :
boarding
2026-10-26 14:04:33
0
Humaira🌹🫶 :
Kamar GGSS shargalle k
2026-10-26 12:17:52
11
M.I. Usman :
Allah ya tsare ni da kai ƴata mace boarding school.
2026-10-26 17:47:43
0
🎀ᑎᑌTᗴᒪᒪᗩ❤️🍫🍯 :
Wayyo🥺
2026-10-26 11:37:58
10
Baby face :
Allah sarki sainatuna lkcn inaxuwa visiting din sister a 1997 wlh
2026-10-26 15:39:34
1
rislandayyib68 :
Hala Madrid
2026-10-26 14:45:42
1
Engr One Down :
wallahi har natuna wani moment
2026-10-26 12:17:30
5
S🌸 :
ai anacewa mlm yashe nagane sandamu😂
2026-10-26 13:38:44
1
khadijasulaiman79 :
missing school too GGSSS ajiwa 2007
2026-10-26 16:19:53
2
Home of laces👘🎀🔥 :
Missing ggss shekara 🥲
2026-10-26 15:18:21
0
hajarluxe8 :
Government girls science college Arg kebbi state kuna ina🥰🥰🥰
2026-10-26 16:36:19
2
fatimamuhammad486 :
Dan Allah, ina zansamu Sister Rukayya Ibrahim Karube na GGC Maiduguri dogomari hostel
2026-10-26 15:21:31
0
Matar Mijinta :
GGC kano
2026-10-26 13:40:38
2
To see more videos from user @fatiabdul024, please go to the Tikwm
homepage.