We all love Anam&amar, right? Wallahi kuna bani nishadi 😂😂
2026-10-26 09:05:27
589
TEEseamstress :
Allah ya jikan mahaifiyata ya mata rahama😭💔😭
2026-10-26 18:33:08
910
gentle saed :
do every marriage have his own challenges
2026-10-26 09:17:19
139
ummurijal💕 :
Wallahi banida kamar Manzon Allah 😭
2026-11-02 11:51:34
11
Fatimatu18 :
[Tears of joy]
2026-11-02 06:34:43
0
Matar Sarki :
He loves her so much. Allah ya bar kauna
2026-10-26 10:02:39
257
HARUNA,🇳🇬KAKA✅ :
haha [Laugh approved][Laugh approved]
2026-11-01 13:40:18
0
khadnass :
Ya Allah yasa idan nayi aure Nida mijina mukasance kamarku rayuwarku tana burgeni
2026-10-26 10:46:33
96
queen zarah 🎀🎀🤍 :
allah kabamu mazaje nagari 🥹🥲mun gaji🥲
2026-10-26 08:40:12
129
MC LUXURY GLAM :
Ashe munada yawa masu fitinan😂 ni nawa na gudu yakeyi ya barmin gidan har na gaji na kirashi idan ya dauka sai yace kin Huce ne na dawo yar mairo na ga zaki ga harbi 😅YA ALLAH ka bawa mijina aljanna da Lfy da Nisan kwana da arziki Wallahi ko lahira naje sai na bashi shedan mutumin kirkine 🤲🏼
2026-10-26 09:18:34
423
Sweetcheeksng Bauchi Baker :
wallah har kaina na ciwo tsabagen dariya🤣💔
2026-10-26 18:16:37
56
SB :
Allah Ka aurar da mu. ❤️🥹
2026-10-28 14:55:00
27
user7579205861637 :
so funny Allah 😂😂
2026-11-02 12:57:57
1
Bk Sultan :
hhhhhhhhim
2026-11-02 13:38:57
1
𝕊𝔸𝔻𝔸𝕌𝕂Iℕ 𝕀𝕊𝕃𝔸𝕄I𝕐𝔸 :
yafi haske [Red heart]haske annabi [Red heart]Muhammad s a w [Red heart]
2026-10-26 09:00:20
69
🧑🍳CHEF MEELARH ADAM☑️ ⫷⭕❥⫸ :
[Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy]Anam is very dramatic Daman ae
2026-10-26 08:48:24
32
Harisou Haris :
hhhhhhhhhhhhhhhhhhhhh👌
2026-11-02 10:45:34
0
mrsjega25 :
This man😂😂😂😂
2026-10-26 09:36:56
82
🧚🏼♀️𝒁𝒆𝒆𝑵𝒆𝒆𝒕🤎 :
Allah sarki Allah ya Kara donkon kauna
2026-10-26 08:38:32
59
raihanatuahmed :
Allah ubangiji ya kara tabbatar muku da zaman lfy mai dorewa da kaunar juna
2026-10-29 08:00:46
5
Fatima Suleiman :
Allah yabarko tare yakara maku zaman lafiya da kwanciyan hankali
2026-10-27 20:35:33
5
𝑺𝒐𝒇𝒕𝑨𝒎𝒊𝒏𝒂 🎀✨ :
kuma fah duk Wanan abun anace mana muyi hakuri shikenan mun huce Dama duk wanan abun so muke alallabamu abamu hakuri
2026-10-26 09:29:21
65
itzjuliet91 :
we all love them right 🥰
2026-10-27 11:35:52
26
khadijamusa588 :
jama,a ya mukaji da murmushi
2026-10-27 18:16:23
9
To see more videos from user @ur_marriage_experience_, please go to the Tikwm
homepage.