@trtafrikaha: Majalisar Dokokin Aljeriya ta amince da buƙatar da Shugaba Abdelmadjid Tebboune ya gabatar mata ta tura dakarun ƙasar zuwa Jamhuriyar Nijar, a karon farko da ƙasar za ta aika sojojinta ƙasashen waje tun 1973. 'Yanmajalisar dokokin sun amince da gagarumin rinjaye a tura dakarun sojin ƙasar zuwa yankin Madama na Jamhuriyar Nijar, inda za su yi aiki daga tsohon sansanin da sojin Faransa suka yi amfani da shi wajen yaƙi da ta'addanci da ake kira Operation Barkhane. Masu sharhi sun ce wannan mataki zai ƙarfafa alaƙa tsakanin Aljeriya da Jamhuriyar Nijar.

TRT Afrika Hausa
TRT Afrika Hausa
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 26 October 2026 09:34:45 GMT
4178
468
4
4

Music

Download

Comments

salillla
tahar :
Allah ya sa zuwa su alheri ne
2026-10-26 10:39:56
0
abu.boss5
Abu boss :
❤️❤️❤️
2026-10-26 10:08:29
0
m_bukar_02
M Bukar 02🦅🇳🇬✅ :
💯💯💯
2026-10-26 09:40:19
0
l.k.m.n5
L. k m n :
🥰🥰🥰
2026-10-26 12:17:44
0
To see more videos from user @trtafrikaha, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About