Nikam damuwata Ciwon baya da kafafuwa da hawan jini dan Allah kataimaka min da maganan su
2026-10-26 10:21:05
2
I 🧡 Islam :
gaskiya Muna kyautata zaton Kai Dan aljanna ne
2026-10-26 17:49:44
3
user8680333155684 :
may the almighty Allah bless you, please dr if someone is having problem of heart failure and difficult of breathing.thank u sir
2026-11-22 20:51:56
0
NKARA :
Masha Allah Ubangiji Allah ya saka da alkhairi our world best dr 💯✅ Allah ya raya iyali tare d albarka Ameen
2026-10-26 10:29:52
2
hadimuhammad0010 :
Aslm, Inason mgn da kai ta what's app
2026-11-17 17:54:41
0
A :
wllh Dr tunda naga video ka wllh naji Dadi Allah yabiyaka da aljanna yajiqan mahaifa
2026-11-24 10:32:26
0
Unknown24 :
assalam.dan Allah pyloniprites Yana shafar haihuwane?
2026-11-18 15:35:32
0
Nana :
ni ciwon suga ne matsalata dr
2026-10-26 14:47:12
0
Abbakar :
masha allah.Allah ya albarkaci rayuwa
2026-10-26 10:55:01
1
hassana aliyu usman :
please dr za'a iya samun number dinka
2026-11-14 15:13:44
0
Hasbro :
Allah ya kara basira Allah ya albarkaci rayuwarka
2026-10-26 17:18:27
1
ahmedtankodaudu :
mallam Abubakar Muna Godiya ,gaskiya nayi ampani da lemon tsami dakace asha har nakwana 6 ko 9 wlh na sami saukin sharp pain din danake yawaita samu a bayana sai dai innson inkoma asibiti don gwaji na GABA Daman cewa sukai Dani kodar ta kimbura Amma sukace in yawaita Shan ruwa ,nayi ampani lemon tsami kamar yadda kafada Kuma Alhamdulillah,mungodewa Allah
2026-10-29 15:18:52
1
hafeez :
Dan Allah inada tanbaya game da ciwon oda
2026-11-01 21:58:36
0
YUSUF YUNUSA YASHI :
jazakhallahu khairan sir.
2026-11-12 08:34:12
1
samail300 :
Allah y kara lfy oga ameen
2026-11-15 09:04:03
1
user3224168995374 :
Assalamualaikum doctor Dan Allah bugun zuciya yake damuna ko da yadda zaka taimaka mun ,mungode Allah yasaka da alkhairi inada lambarka Amma baka amsa mun idan nayi magana nagode.
2026-11-12 16:56:57
0
mamanhisham8542 :
don Allah kataimakamin da magani dannewa zuciya
2026-10-28 08:51:58
0
mammanhusna :
Masha Allah muna gdy
2026-11-07 00:28:22
1
Yusufnass :
barakallahu feeka wajaza kumullahu kairan bro
2026-11-15 17:06:12
1
m safwan duniyar kamshi𓆩👑𓆪 :
dan Allah sirrin rose oil daka bada za a iya yiwa Yara amfani dashi
2026-10-26 12:40:50
0
Baba mai. bukar :
katai maka nomber ka please dr
2026-10-26 14:10:55
0
profile :
Allah ya saka maka da alkhairi ya baka abinda kake nema duniya da lahira, Allah ya sakawa da iyayenka da alkhairi ya Allah yasa su gama da duniya lfy Allah ya albarkaceka da iyalinka. Muna godiya sosai
2026-10-26 12:08:09
1
Salma🥰 :
ina jin dadin videos dinka allah ya saka maka da mafificin alkhairi
2026-10-26 12:07:32
2
baby :
[photo] don Allah ayiman bayani
2026-10-29 13:30:12
1
To see more videos from user @abukkr0, please go to the Tikwm
homepage.