@lajindala: Idan gobe suka karasa zama cikakkun 'yan BH kuma azo ana ce mana ba'a san daga ina suka samo asali ba ko? And ana kallon irin wannan yaran da malaman da suke koya musu wannan iskancin amma ba za'a dauki mataki ba sai sun gama zama gagararru. Mu dai a kasar nan ba'a kallon potential threat har sai ya zama real threat sannan ake nema masa magani. Allah sawwake.