duk macen da ake fadan abun da zai amfaneta ta tsaya tana saurara allah ya mata arzikin duniya da na lahira
2026-10-27 11:20:18
21
Maryam Muhammad Ridwan :
An kwashe ma wata taurari a unguwar mu
2026-10-26 19:47:15
27
salmafarha678 :
zina ko ba tsafi masiface tunda Allah ya fada a Al qur'an me Girma Allah kasa,mudace Allah kasa mufi,karfin,zuciyarmu ya Allah 🙏🙏
2026-10-26 11:53:20
74
Zaujatun-Noor Aphrodisiac🌍 :
Malam meye black market [Tears of joy]
2026-10-26 11:43:57
37
Feenah ❤️ :
Shiyasa Karshen su baya kyau 😭
2026-10-26 12:08:45
64
𓅓عبد الجبار :
Ameen na gode kwarai da wannan muhimmiyar tunatarwa! Wannan bidiyon ya kayatar da ni sosai kuma gaskiya ne tsantsa ka fada Mutane da yawa ba su fahimci yadda duniya ta lalace ba a yanzu Mata da yawa suna bin maza saboda abin duniya da kudi suna tunanin jin dadi suke yi basu sani ba ashe ana lalata musu kaddarar rayuwa ne ko amfani da su wajen asiri da tsafi Yau za su yi farin ciki su nuna alkyarma amma gobe za su tsinci kansu a nadama da halaka Allah ya kiyaye mu ya kuma ganar da yan uwanmu mata Gaskiya ce dai ka fada wallahi!
2026-10-26 16:17:36
28
Meenah Imam :
Allah ya kyauta ya kiyaye ya raba mu da fitinar qarshen zamani
2026-10-26 13:08:06
30
Safiya Yusuf :
Yace black market 😂😂😂😂
2026-10-27 19:26:17
1
ataish_nigeria :
Which one is black market again
2026-10-27 08:36:24
5
humairaadam100 :
No worthy comes for free
2026-10-26 16:09:03
10
AMNATY :
toh wata sabuwa nida inata naiman iphone XR ashe abun ba sauki tou gaskiya na hkr
2026-10-27 06:48:33
5
husnah Abdulkadir :
duk Wanda yake cikin tashin hankali saboda bashi Allah Ka hore masa😭😭🥰
2026-10-27 12:30:11
8
💞ZEENOOR💞 :
Nidama na fadi Wlh Mazan Sunfi Amfana Sosai Allah Ya Kyauta 🙏🏻
2026-10-27 07:51:45
6
🔴KHADIJAT 💘D heart 🫀💞 :
allahuma Sali Allah saiyadina m h m d wasalim Allah yasakama da alkairi malan Allah
2026-10-26 12:17:44
12
Fatima Adam BINTU :
Malan gaya musu idan anyi magana sai suce wai bakin ciki ake musu munason rayuwan jin ddi amma agidan mazajen mu Allah yakaramana tsoron shi ako’ina muke