@halalpartnerconnect: Hakuri zama dole idan kana son yin nasara

Sʙ々Sᴏᴊᴀ🔥
Sʙ々Sᴏᴊᴀ🔥
Open In TikTok:
Region: QA
Monday 26 October 2026 11:34:24 GMT
7896
916
77
60

Music

Download

Comments

jameel_jamlal
Friendo :
Kaji zance hankali[Red heart][Pray]
2026-10-28 09:22:36
0
alaji888
S-Gaza :
wlh abinda yake faruwa kenan mlm ni gani ba irin wahalar daba na sha amma nayi hkr na jure wlh watan farko ma ba a bani albashi ba rikewa akayi amma nai hkr ga shi yanzu ya zama lbr alhmdlh
2026-10-28 14:14:38
11
nass123458
Nazeer :
Nigeria ba' wajen Zaman masu hankali bace, Babu wata future a arewa .in kuma kana tunanin zaka iya gyara wani abu ne shiyasa zaka zauna, ba abunda zaka iya gyarawa,
2026-10-28 15:39:16
2
abbanteema79
Abban Teema Skt :
Tau Allah Ya Kara Bamu Hankuree Muna Hanyar Zuwa Saudiya Kuma In Sha Allah Zamuyi Hankuree Kuma Zaku Jurai Domin Filina Na Sayar Zanyi Tafiyar Nna Wlh
2026-10-27 18:19:04
1
kamaluddeenisah
kamal city crawn :
Allah yarufamana asiri a inda muke natsani tozarci da wulakanci shiyasa bazan iya barin kasarnanba
2026-10-26 15:23:21
2
zaramuhammadmusta
hajja Zara borno ❤️ :
wannan haka yaky 😪😪
2026-10-28 17:27:03
0
nafisat.kd
hajiya nafisa🇸🇦🇳🇬 :
is true Big bor
2026-10-28 01:05:50
1
rabiu2000
RABIU. :
wannan haka yake wlh
2026-10-28 13:36:23
1
liluseeydanbaba1
lil_useey_dan baba🇳🇬🇩🇿🇪🇦 :
wlh ko
2026-10-28 09:12:35
1
user1681852406229
صالح بن الحسن :
kwarai kuwa WLH yanzu haka ba na Nigeria Kuma WLH DUK maganganun ka sun faru a kaina😭
2026-10-26 18:34:16
2
zamzambaby83
Queen Ramsey :
hakkun
2026-10-28 10:08:30
1
neverdangola1
never dan gola 1 :
wlh haka sukeyi
2026-10-28 01:59:50
1
shuaibabhaj
Shuaib abba :
wannan gaskiya ne dan uwa
2026-10-27 10:07:16
1
ramadankarim2205
Ibrahim aminu T/wada :
wannan gaskia ne oga
2026-10-27 11:18:11
1
user5528611436067
Ahmad T j :
wllh kuwa dan uwa 👍👍
2026-10-27 19:30:48
1
sameerah.adam1
majestic girl 👧🥰 :
wannan gaskiya ne
2026-10-27 11:11:39
1
namanzoallah1
يوسف :
gaskiyane
2026-10-26 18:13:45
1
wamfah
Wamfah 🇶🇦 :
Masha Allah
2026-10-26 13:54:18
1
alameenmohammed97
alameenxakee :
gaskiya ne 🥰
2026-10-26 22:11:41
1
official_abbacy
💰prince abbacy🦅 :
maganarka gaskiyane 🥰
2026-10-28 13:45:47
1
ali.umar979
Ali Umar :
hkn
2026-10-28 05:38:29
1
hajiyaummi26
UMMI❤️🌹 :
shine gaskiyar magana
2026-10-28 12:12:05
1
abbaniman2
Abban Iman Rimi🇳🇬 🇸🇦 🇶🇦 :
Wannan maganar haka take Bro
2026-10-28 03:05:45
1
hawa.mohamad2
Hawa Mohamad :
Allah k Biya mana bashin jirgi lfy
2026-10-28 09:59:15
1
To see more videos from user @halalpartnerconnect, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About