Dama a film din karangiya akwai Rabe baban sumayya na labarina[Tears of joy][Tears of joy] gaskiya munyi kallo babu observation kawai marigayi muka sani sai yan gidansa[Big LOL]
2026-10-27 13:23:01
3
no name :
burina inje madeena
2026-10-27 06:18:21
4
zahrahbeutytouch :
Ikon Allah rabe ya dade kenan wallahi bansanshi ba sai a labarina 😂
2026-10-27 07:52:10
0
S. BOII 😎 :
pls sunan film innan
2026-10-26 21:46:06
0
Bin :
Bb Rabe, tab😹
2026-10-26 22:38:00
6
humaira :
Ashe dai baba rabe ya dade Yana film
2026-10-27 08:56:06
4
DJAFAR :
Dan allh asakamana wakar
2026-10-26 16:12:44
4
zahra2367708764222nvdtj :
Wayyo 😂😂😂😂😂
2026-10-26 21:15:57
2
zarah :
😂😂😂😂WAyyo wayyo ni Allah 😂💔
2026-10-26 19:00:13
9
Princess zahra 🦋🧊💧 :
Gaskiya aunty hadiza andade a harkannan
2026-10-27 18:07:34
1
user1412663206145 :
🤣🤣🤣🤣🤣tikina
2026-10-26 23:01:26
1
Comrd Zaharaddeen Muhammad :
Karangiya Hausa film wlh film din akwai kyau sannan akwai darasi a cikin sa
2026-10-26 18:57:22
2
BN Harees :
nima ga wannan Inna tafi kakaranta
2026-10-26 19:30:11
1
mustaphaumar771 :
😂😂😂 chairman
2026-10-26 19:31:49
1
SMBT GENERAL ENTERPRISE :
Kuzo kusai carpets 😌😌
2026-10-26 19:09:50
0
To see more videos from user @cinemar_hausa1, please go to the Tikwm
homepage.