@misbahujabir1: 👁️🔥 KAFIN DA BAYAN AIKIN IDO — KU KALLI WANNAN CANJI! 😔 KAFIN AIKI: Matsalar ido ta hana mara lafiyar ganin yadda ya kamata. ❤️ BAYAN AIKI: Alhamdulillah! An kammala aikin, kuma an samu sauƙi. 🤲 🥹 Farin cikin samun sauƙi ba ya buƙatar dogon bayani! Muna gode wa Allah bisa ni'imar lafiya. 👨‍⚕️ Dr. Misbahu Jabir Damagaram Zinder 📞 +227 97 20 06 71 📞 +227 95 83 73 18 #glaucoma #AikinIdo #YanarIdo #Catarct #Zinder

DR 𝐌𝐢𝐬𝐛𝐚𝐡𝐮 𝐉𝐚𝐛𝐢𝐫
DR 𝐌𝐢𝐬𝐛𝐚𝐡𝐮 𝐉𝐚𝐛𝐢𝐫
Open In TikTok:
Region: NE
Monday 26 October 2026 14:01:58 GMT
288
24
1
0

Music

Download

Comments

user6724007421837
صالح سراج محمد :
🥰🥰🥰
2026-10-26 14:51:56
0
To see more videos from user @misbahujabir1, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About