wallahi tallahi Dan izalahne kuma Abinda yake fada aqidar izalahce
2026-10-26 18:18:52
66
Iconia :
the massage from those boys is exactly the preaching they have been receiving from their preacher . arresting the boy will not stop the massage because it what they believe and practice
2026-10-27 08:20:29
0
Nuruddeen :
Asirin Lakurawa na kara tonuwa
2026-10-26 15:46:06
65
NuraMuhdManga :
gsky ba haka yakamata kace ba yayi kuskure kamata yayi kuzauna dashi ga fada masa kuskuren sa bawai kuce hukuma sudau mataki akansa ba
2026-10-26 16:24:28
29
abuhabeeb14 :
case close.
2026-10-26 20:40:55
0
GASKIYA TAFI KOBO TV :
kuma fa yanzu sai wani ya yarda cewa malam gaskiya ya fada ko ?
2026-10-26 16:41:19
30
Abdulazeez Abdulkadir :
This is hw shakau started in Maiduguri this boy need to be arrested because we are tired of killings everyday in this country.
2026-10-26 19:32:02
13
Abban Khadija :
Kamata yayi malam yace kungiya tayi Allah wadai da wannan abu da wannan dan agaji yayi a mamadin kungiya yana bada hakuri sannan zata dauki mataki
2026-10-26 16:15:20
12
iyoma abache :
ka mallam talk true abeg na ur member
2026-10-26 16:35:09
5
A R agaida gida :
Kowa yaytakansa kungiyar tayi takanta
2026-10-26 16:06:24
11
Xahra_tee :
bana goyan bayan maganganun malam kuskure anriga da anji bekamata ya zare hannun sa ba a Kan yaron Kuma yamiqa mgn zuwa ga jami an tsoro kamata yayi a zaunar da yaron a yin mgn da shi
2026-10-27 08:04:17
1
Teemah lado :
malam kaji tsoron Allah wlh
2026-10-26 20:22:57
4
OVEY :
so Muslim people are the boko harama or what i don't understand
2026-10-26 21:06:39
1
hauwaa :
Dan agaji kashiga hannu😳
2026-10-26 19:01:39
4
jibirin Muhammad baidi :
To akamashi sai ajigaskiya shikenan
2026-10-26 20:31:08
2
John captain :
he need to be arrest immediately please, Nigeria police,we are living peacefully christian and Muslim in the north
2026-10-26 22:17:12
0
(#shugaban majalisa#) :
gaskiya dan ixalah bayason gaskiya
2026-10-26 18:45:15
7
Ibrahim Kura :
Yaran kune wlh
2026-10-26 18:48:49
3
Sani Kemo :
Makiyin Manzon Allah.
2026-10-26 15:38:38
7
Baba Busy K58 ✅ :
haryanxu bakabawa dan bello answer ba akan kudin kungiyaba mallam
2026-10-26 20:10:56
0
siradji moussa :
gaskiya dai zata bayana
2026-10-26 20:18:45
1
AMINU KANO :
haba malam yaron ku ne wallahi kawai ku bada hakuri ku gyara
2026-10-26 19:27:21
0
Aliyu s a :
Kai 🤔 you are denying your oun 😳😂
2026-10-26 20:42:37
2
Maihatchi Mahaman :
ritaya dole
2026-10-26 15:57:28
3
shazalilawan :
Allah saka da Alkairi shugaba
2026-10-26 14:45:47
4
To see more videos from user @dalibinsheikhbarrister, please go to the Tikwm
homepage.