@zainababdullahizarewa: #wivesconnectforum #niameyniger🇳🇪💃🏻🔥 #ghanatiktok🇬🇭 #saudiarabia🇸🇦 #cameroontiktok🇨🇲

Wives Connect💜💍
Wives Connect💜💍
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 26 October 2026 14:44:58 GMT
23784
3239
90
104

Music

Download

Comments

oum_suhaima
Oum suhaima♥️ :
wives connect Alheri ce a garemu Masha Allah 🥰
2026-10-26 18:43:21
23
mubashshirmuhamm1
Mubashshir Muhamm770 :
wallahi mata basa nadama😂🤣
2026-10-26 18:42:27
8
baban.fati23
baban Fati :
gaskiyane wlh sannu jaruma allah yayi miki albarka
2026-10-26 16:09:42
11
nusaibanasir40
Nusyluxe ✨ :
Nidai damuwata azo asiya man gyaran gashi
2026-10-27 11:40:12
1
beeyascents
Beeyascents :
Always on point, Allah ya bar mana ke
2026-10-26 18:49:51
1
raynachou48
🦋Yar Aljanna🦋 :
Anty Allah ya saka miki da alkhairi, ya ƙara miki hikima da basira.❤️🙏 Wallahi fadakarwar da kike yi game da zaman lafiya tsakanin mata da miji tana da matuƙar amfani A sanadiyyarki da shawarwarinki auren mutane da yawa sun gyaru, har da nawa a ciki🥹 Ina ɗaya daga cikin waɗanda suka amfana da fadakarwarki kuma ina godiya da zuciya ɗaya. Allah ya sa wannan aikin alkhairi ya zama sanadin samun ɗaukaka a duniya da lahira ya albarkaci aurenki da iyalanki, ya kuma saka miki da gidan Aljanna. 🤲 Wallahi kina yin babban aikin alkhairi, Allah ya ƙara miki basira da ikon ci gaba da haskaka rayuwar ma'aurata. Muna alfahari da ke Anty❤️🥰
2026-10-26 15:09:54
7
lelevah
user9511879826612 :
Allah sakamiki da mafificin alkhaeri
2026-10-26 15:03:34
9
rashidaidris33
rashidaidris108 :
Allah yasaka miki da gidan aljanna
2026-10-26 15:40:31
5
user6701094269625
عِبَادُالرَّحَمَٰنُ :
Allah yaqara Miki albarka 🙏
2026-10-26 16:05:02
4
ummuamir69
ummeia2 :
DAN GIRMAN ALLAH KI SANI A GROUP DINKI PLEASE 🥺🙏
2026-10-26 18:58:47
0
saratou.dayabou
Saratou Dayabou :
Wlh hakane Allah sa mufi garfin zugatanmu 🤲🏻🤲🏻🤲🏻
2026-10-26 14:50:18
8
zainabumar7342
Aaseem luv 21 :
thank you sister 🤗
2026-10-26 17:09:51
3
matar.ogah09
Hussaina Abdullahi Ummi :
wai ni kadai bani da diba'a irin tamu ta mata ina son rigima nifa ina son zaman lfy 🙏
2026-10-26 16:36:13
4
ayshagom
Aysha collection lagos💃👠👡 :
Dan Allah asani a group 🙏
2026-10-26 19:43:18
2
uwani477
Mrs shaibu 🥰💞💘💯 :
Allah yasa mucika da imani
2026-10-26 16:05:17
4
asmau.shehu08
ASMAU SHEHU :
Allah yamiki albarka 🙏
2026-10-26 15:06:36
3
shatuahbaburasulullah
shatuahbaburasulullah :
mungode
2026-10-26 16:34:16
3
kilishi2018
kilishi 2018 :
hmm
2026-10-26 15:34:56
2
hennabyun
ummu nawwar henna :
aunty zee Allah yasaka miki da alkairi duniya da lahira
2026-10-26 14:48:55
2
shatoujabo
SHATOU BUKAR JABO✨️ :
Allahummah barek
2026-10-26 14:52:09
2
yazeedeg5
MD-CEO,YZED PLUMBING👷‍♂️❤️ :
Ai gwanda sunayi
2026-10-26 15:29:30
2
teemastepsngltd
TEEMA STEPS NG LTD :
Wlhi shine gskya
2026-10-26 15:40:00
2
hafsadam1
HMA kamshi :
wlh hakane
2026-10-26 14:50:09
2
shamnas323
Shamnas :
danm Allah kitaimaka kisani group dinki
2026-10-26 18:46:37
2
rahamaumaridris
Rahama Umar Idris :
Ina San shiga group din ki
2026-10-26 15:10:43
2
To see more videos from user @zainababdullahizarewa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About