@rfi_ha: Tsohon gwamnan jihar Sokoto Alh. Atahiru Dalhatu Bafarawa ya ce muddin shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai samarwa jama’ar sa tsaron da ake bukata, babu abin da zai hana shi goya bayan sa. Bafarawa wanda a baya ya ce ba zai sake tsayawa takara ba, ya ce ba sh da wata bukata a yau da ta wuce zaman lafiyar mutanen sa. Ga hirar da Bashir Ibrahim Idris ya yi da shi a daidai lokacin da jam’iyyun siyasa Najeriya ke noman goyan bayan jama’a gabanin zabe

RFI Hausa
RFI Hausa
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 26 October 2026 15:43:00 GMT
119621
15341
483
1632

Music

Download

Comments

sani_gama
SANI GAMA💫🇳🇬 :
Allah yasa mudace
2026-10-26 18:43:22
0
abu8014940467299
K@K@1505 :
Ni dan sokoto ne amma duk laifinda kayimini nayafema wallahi bafarawa
2026-10-26 16:26:48
142
sanusiibrahim38
Sanusi Ibrahim :
Baba God bless you
2026-10-26 18:30:01
0
abdul.muhd6
Abdul Muh'd❤️✌️ :
is too late sir
2026-10-26 18:22:31
0
mudassir.ag12
ADAM 12 :
our father❤️i
2026-10-26 18:05:03
0
mumnoor01
jiddah :
Ko bbu mutuwa akwai tsufa Allah sa mu cika d Imani
2026-10-26 17:09:17
14
banadamatalks
banadama :
Golden heart ❤️
2026-10-26 17:40:29
0
mamannamanzo
MAMAN NAMANXO KAYAN MATA :
kaine mutum na farkoh Dana fara sooa siyasah bafatawa namu shiyayi MUNAH duk titin danke cikin sokoto Mai keau🥰🥰
2026-10-26 17:05:09
16
yaseermuhammad52
Yaseer :
Toh bawan Allah tayaya Tinubu zai gyara matsalar tsaro kafin za6e?
2026-10-26 16:40:19
15
bin__mnk
IBRAHIM NAMAKKA :
baba bafarawa radiyallahu anhuu💯
2026-10-26 16:38:05
19
mamudamusa9955
mamuda Musa :
wai mai ya sa tun da manya arewa ba su hada kai su kai kukan matsalar tsaro ga shugaban kasa ba
2026-10-26 17:29:55
7
zeedankano
Zaujatun-Noor Aphrodisiac🌍 :
Duniya Abun tsoro 🥹
2026-10-26 16:51:33
12
lukamanabubakar
Lukmanaliero :
Wallahi naji dadin wannan maganar taka 🥰
2026-10-26 16:36:46
17
habibmuhammadib65
WANTED 😎 :
Allah yakara lfy tsohon gwamna👑👑👑👑
2026-10-26 15:53:21
17
meajiddah2
Hawwah 🤍 :
Allah y kara lpy
2026-10-26 16:56:00
11
aliyuew
aliyuew :
Allah yasa ka gama lafiya 🥹🙏
2026-10-26 16:29:19
9
bellobilyaminu5
bellobilyaminu :
wlh bana son bafarawa amma ina kyaunarsa kan wannan maganar
2026-10-26 16:47:11
10
shamsuibrahim8966
Shamsu Ibrahim :
wlh akwai Allah a ranka bafarawa
2026-10-26 16:46:39
6
safiyanu.zakiru.km
@habu 🙏@sufiyanu :
wannan gaskiya ne ✊ bafarawa
2026-10-26 16:24:20
7
dahirukekere
Dahiru Kekereman :
Allah ya Qara lfy danisan kwana 🙏🙏🙏❤️❤️❤️
2026-10-26 16:25:29
6
a1aliyubello2002
aliyu bello :
wannan gaskiya ne
2026-10-26 16:49:08
5
hussain_ousman
hussain Usman :
Ashe baba muna da ragowan kalan to Allah yakaramaka lfy danisan kwana
2026-10-26 16:27:31
5
ib_227_ngr
Ib_227_NGR :
baba tsoho muna 2026 ne ba 2010
2026-10-26 15:55:31
6
To see more videos from user @rfi_ha, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About