Wannan shine sakon Malam Masussuka na karshe a shafinsa na Facebook, ya bayyana cewa da misalin karfe 9 na dare zai amsa kiran jama'a da sakonnin gaishe gaishen su.
Abin bakin ciki karfe 9 na yi wasu da ba'a san ko suwaye ba, suka kai masa hari tare da K@she shi
Muna fatan Allah ya jikansa da Rahma
2026-10-26 22:35:04
1
salisu abdullahi :
wallahi tallahi billahi duk ta addanchin da akeyi a Nigeria wa yannan mutanene
2026-10-26 21:39:26
2
Uthman ben Umar :
Tabbas ku allura zata tono galma
2026-10-26 22:28:43
1
Ibrahim yahaya :
to,ai bashi kadaibane balle kace ba gaskiya bane sauran ina yasamosu
2026-10-26 21:57:33
1
Bashir Rano :
kuji tsoron Allah
2026-10-26 21:02:07
1
Magaji Khamis Abdullahi :
Wallahi babu wanda zai yi shigar nan yayi wannan Dan ya bata muku suna ....Allah yasa ku buba
2026-10-26 18:30:42
2
ABDUL MAJID Cisse :
an sari
2026-10-26 20:47:19
1
Mahamane Alkabouss :
yan ta'ada
2026-10-26 18:14:47
2
yahaya sidi Takoule :
WANNAN DAN AGAJI IN DAN DARIQA NE 🇳🇬AYANKE MAY HUKUNCIN KISA
2026-10-26 18:04:42
2
user4826351120714 :
kune Kawai
2026-10-26 16:13:08
2
umaraliyu751 :
Ya akayi haryazama comanda iyajagorantar rundunar Yan agaji
2026-10-26 19:14:00
1
yayaibrahimmulgoi :
Wlh Balalau kabar hanya
2026-10-27 04:36:36
0
B-dozeen :
karshensu yazo da izinin uban giji in sha Allah,waha biyawa
2026-10-26 23:31:59
1
usama Umar bala zage :
zakafadi gaskiya nee yaran kune
2026-10-26 20:49:54
1
To see more videos from user @sheikh_hafram_khaleel_, please go to the Tikwm
homepage.