@abdulmalik.bsr: My love 💓🥹❤️ Kisani bawai iya lokacina ba gabaki daya rayuwata taki ce ❤️🫂 ke ce farin cikina ke ce nutsuwar zuciyata kuma ke ce wacce nake son kasancewa tare da ita a kowane lokaci 🥹💋❤️ My love 💓 ba wai yau kadai nake son ki ba ne, ina son ki ne da zuciyata gabaki daya ❤️🥹 ina son kasancewa tare da ke a lokacin farin ciki da lokacin damuwa, ina son mu fuskanci kalubalen rayuwa tare kuma mu gina makoma mai kyau tare da yardar Allah 🤲💍❤️ Masoyiyata 🫂❤️ babu abinda nake roko Allah kamar Ya kare mana soyayyarmu Ya kara mana kaunar juna kuma Ya sa mu zama sanadin farin cikin juna har abada 🥹❤️🔐 I LOVE YOU SO MUCH MY QUEEN 👑💓🥹❤️🔐 #tiktok #viral #Love #foryou #foryoupage
Kisani bawai iya lokacina ba gabaki daya rayuwata taki ce ❤️🫂 ke ce farin cikina ke ce nutsuwar zuciyata kuma ke ce wacce nake son kasancewa tare da ita a kowane lokaci 🥹💋❤️My love 💓 ba wai yau kadai nake son ki ba ne, ina son ki ne da zuciyata gabaki daya ❤️🥹 ina son kasancewa tare da ke a lokacin farin ciki da lokacin damuwa, ina son mu fuskanci kalubalen rayuwa tare kuma mu gina makoma mai kyau tare da yardar Allah 🤲💍❤️Masoyiyata 🫂❤️babu abinda nake roko Allah kamar Ya kare mana soyayyarmu Ya kara mana kaunar juna kuma Ya sa mu zama sanadin farin cikin juna har abada 🥹❤️🔐
I LOVE YOU SO MUCH MY QUEEN 👑
2026-10-28 10:09:36
0
mrs_ unknown 🤍 :
🥰🥰🥰
2026-10-26 22:04:15
0
COLA 77 :
🥰🥰🥰
2026-10-26 16:18:12
0
To see more videos from user @abdulmalik.bsr, please go to the Tikwm
homepage.