@srahj_: Acikin Wakar shata Yana cewa, "Wata Yar Yarinya, Mai Kyan diri da Kyan tsari, Mai Kyaun Zama da Kyaun tafiya ga alkawari Kamar tawada Indon Musawa.
rayuwa kenan ita duniya aljanan wawa ne, idan darai babu abinda bazaka ganiba babu abinda bazakaji ba, sannan zai wuce kaman ba'a yiba wadda zai baka lamarin abinda ya faru abaya shima ya cude bayaraye idan natauna da wassu abubuwa a baya sai inga haye yana zubamin rayuwa babu wadda ya tsira sai wadda yaji tsoron Allah yabar abinda bai shafe shiba, sannan ya mika al'amarin sa, ga Allah ya Allah kasa muyi k'yw k'ywtan karshe Masha Allah 🙏🏼
2026-10-27 16:18:45
0
Housseini Moumouni :
🥺
2026-10-28 01:50:57
0
big one arn :
🥰🥰🥰
2026-10-28 10:21:09
0
To see more videos from user @srahj_, please go to the Tikwm
homepage.