Mallam Allah kahadani da kai Aljanna wlh. Yau sati biyu akan adu,a nabiya bashin da akebina kuma allah yaban mata harmunyi engagement kuma wlh haryau nikai na ina mamakin ikon Allah. Jama,a muyi adu,a wlh akau yakini ga ubangiji. Kuma wlh harta yan uwana mamaki sukeyi kuma wlh ba wanda yaban taimako haryau. Dinna. Nagode Allah.
2026-10-27 12:43:56
8
Dansheshe interior decor :
Ya wadudu ya zul’arshilmajidu ya fa’alillimayuridu as’aluka bu’izzatukallazi layuramu wabi malkallaxi layudamu wabi mulkallazi mala’alkani arshin ya mugisu agisun ya mugisu agisun