Shekara 2 kenan rabona da sanin security wayan mijina,[Tears of joy] hankalina a kwance
2026-10-27 08:14:18
6
Munira Mohammed :
Gsky nidai tunda naduba, na nuna I’m ending the marriage, let him be with dem ,Daga nan mukasamu absolute peace a gidan.
2026-10-27 12:07:49
2
Yasmin Yasmin 🥰🌹 :
hmmmmm🤒😭😭💔💔
2026-10-27 11:58:22
0
Abdulbaki Yusuf :
wallahi talahi hakane yar uwa nayi nayi nasa matata gurup dinnan taki yarda saboda taji mace yar uwa ta tana gayamusu gaskiya Allah dai ya ganardasu
2026-10-26 21:39:21
8
kardanna :
The thing is some men will tell their wives there’s no money for the family, yet spend freely on other women. Sometimes, it’s not that he doesn’t have the money, it’s about where he chooses to spend it. Funny how, after you discover the truth and confront him, money suddenly becomes available for the family🤔💔
2026-10-26 21:11:01
8
Sisters Luxury Collections :
Zaki Gane irin zaman da Zakiyi dashi Wallahi
2026-10-27 11:38:10
2
Rahama :
Me I’m blocking the girls[Teary eyed] because he has many
2026-10-27 03:26:15
2
Triple_A_kitchen22 :
Babu abinda zai tada min hankali a wayar namiji, ni banida case ma da wayar yooo wane dare ne jemage bai gani ba, harakar gabana dai ta ishe ni Wallahi 😅
2026-10-27 05:53:26
8
M I M :
Allah kasa mudace
2026-10-26 19:35:19
4
فاطمة💕 :
Only snoop through your partners phone the day you’re willing to leave!!!!
2026-10-26 19:49:35
9
Ummu Nauphal💕💕💕 :
wlh Ni Duban wayar mijina ya kawo gyara a tsakaninmu mijina y chnza yy nadama sbd dik lkcin danaga tashin hnkali Ina bindare in gayawa Allah in Samu nutsuwar zcya snn inyimasa Magana ta sigar Da ya dace inyimasa nasiha wlh yy Kuka Da hawayensa yy nadama y nemi gafarata ynzn Muna zaune lfy BNA zrginsa d komai bndamu d wayarsaba wlh
2026-10-27 10:54:40
1
Fiddausi Yaseer :
Allah yasaka da Alkairi yafaranta miki hakika muna Alfahari dake Allah yakara mana zaman lfy Ameen[Pray]
2026-10-26 19:32:29
8
🤍Dr Husnah 🩺 :
wlh kuwa Amma duk d hk zan Dan duba
2026-10-27 09:56:22
1
imshaxeeee :
Yanzu haka kuka nake na buba wayan miji na 💔
2026-10-27 09:30:43
0
henna stickers by jamceey :
gaskiya bantaba yadda da maganarki ba sai yau
2026-10-26 20:20:34
7
🪽فاطمة حيدر🪽 :
Naye sau daya kuma naye na damar ye Dan yanzu sansa ya ragu a zuciyata
2026-10-27 00:03:59
3
Oumabienoor wa Maheer🥰💗❤️ :
Allah karemu😊
2026-10-26 19:31:10
3
sa,adah saddiq :
ba kwanciyar hankali wlh kazantar da ban gani ba tsapta kabarin kowa da ban ya je can ya yanka
2026-10-27 08:35:46
1
sadiyahussaini243 :
hakane Allah yashirya manasu
2026-10-27 08:18:16
1
🛍️Signature|By|𝖲𝖺𝗅𝗅𝗒🛒 :
Allah yasa mudace
2026-10-26 19:38:53
2
H❤️ :
wallahi tallahi haka ne
2026-10-26 20:36:06
2
@Shahida :
Just keep praying and leave him with his creator
2026-10-27 00:35:45
1
To see more videos from user @zainababdullahizarewa, please go to the Tikwm
homepage.