@autar_shehu_0: hmm allah ya kyauta🥹#viralvideo @Shareeff akarami bin omar ✅ @fatima ta batul🎤

Sayyada_Zainab_🕊️♥️🌹
Sayyada_Zainab_🕊️♥️🌹
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 26 October 2026 19:31:21 GMT
76794
9620
682
559

Music

Download

Comments

doroscollecti
Doro'scollection :
to wannan ai family issue Ahuce hk
2026-10-27 05:19:59
0
rukee73630
🥀🌿🥀yar bauchi🥀🌿🥀 :
nifa akan dan bature zan iya kashe kaina 😂😂
2026-10-26 21:50:39
17
alhabdul15
@Been-Sa'ed. :
DAN GASKE YA KWARFE MAI KAN ICE CREAM.[Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy]
2026-10-26 21:23:55
15
aminaahmadzarumi
aminaahmadzarumi :
Ba Dan Allah da manxon Allah kuka je ba Allah ne kadai xai iya ciyar da taro ba mutum ba sai kuyi hkr da abinda kuka gani
2026-10-26 20:58:16
15
nafisa.abdullahi0
Nafisa Abdullahi :
Wlh akofar gidanmu akayi ba abinda akabamu duk karyace
2026-10-26 21:29:35
8
aliyous057
Aliyu Shuaibu :
to dama duk abinda ba addinin musulunci bane ai dole asha wahala anje kwadayi ansha wahala muje xuwa dai adawo abi Allah da manzo sallallahu alaihi wasallam kadai
2026-10-26 22:09:04
9
mubarak.mamman4
TAJUL IZZI✈️🕋🤲 :
ba Dan Allah da manxon Allah kuka je ba
2026-10-26 21:33:32
7
ab74abdoul
ab74abdoul :
wai dan Allah ba,a voice a TikTok ne na watse wannan yarinyar
2026-10-26 21:59:08
6
hafssy603
Hafsyy :
mutane dan allsh mucire hassada aranmu
2026-10-26 21:20:08
5
barrister734
Barrister👨‍⚖️⚖️ :
Wlh mukula da sallah Akan lokaci 🙏🥰
2026-10-26 23:33:04
15
taannabiyarbadawa
ta annabi yar badawa :
gaske allah yasakamiki 😭😭😭😭😭ingdy
2026-10-26 20:50:22
6
kakakki14
Aisha Kakaki apc :
wallahi wallahi wallahi gaskiya kikafada yar Zaria ne
2026-10-26 22:24:57
5
muhammad.kaleed
Muhammad Kaleed :
gaskiya ya fada kumu shehu ne agabanku
2026-10-26 21:27:07
6
umar.dan.autan.fa
Umar Dan autan fada :
syd nima wlh nasha wahallah so sai
2026-10-26 20:38:15
5
halifan.sirinfatay
halifan sirinfatayi kd :
gaskiyane munagudiya sayyada
2026-10-26 20:52:06
5
scentby313
💕😍❤️🎶 :
2026-10-26 21:32:47
5
ranjass_jr
Yaseer_nass :
Gaskiya ke ban taba ganin yar faira mai hankalin ki ba wlh wlh ✅🤩
2026-10-26 20:44:05
10
userjiddahbeauty
user jiddah beauty 💔💯 :
Allahu Akbar
2026-10-27 07:17:27
1
zainabtaimamu4
zainab imamu :
ki iya bakinki kada abin yazama cinmutunci kinga ni bama a Nigeria nake ba amma Wllh yayi kokari sosai
2026-10-27 00:02:21
4
zeedankano
Zaujatun-Noor Aphrodisiac🌍 :
An samu matsala to! Duk da mutane sunyi yawa yayi iyaka kokarinsa Amman duk wanda yazo saboda manzon Allah S.A.W ko kalma mai dadi saikayimasa [Teary eyed]
2026-10-27 00:00:17
2
suuu_glam_kn
Suuu_glam_kn :
Daman badan Allah majority sukajeba shine yasa, kuma dan Allah ku kuna mata meya kaiku yawon maulud 👏, bawai bana maulud bane wlh inayi, amma mgnr Allah ga mace tadinga yawon maulud is no fear a tunanina 🤗
2026-10-27 06:55:32
2
To see more videos from user @autar_shehu_0, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About