@yusuf.gummi: YANZU-YANZU: Rahotanni sun tabbatar da rasuwar malamin addinin Musulunci, Sheikh Yahaya Ibrahim Masussuka, wanda aka bayyana cewa wasu ’yan bindiga sun harbe shi a garin Dutsin-Ma da ke Jihar Katsina. Tun da farko, wani ɗalibinsa ya wallafa saƙon alhini a shafukan sada zumunta, inda ya bayyana cewa an garzaya da malamin zuwa Babban Asibitin Dutsin-Ma bayan maharan sun buɗe masa wuta. Muna miƙa saƙon ta’aziyya ga iyalansa, ɗalibansa da al’ummar Musulmi bisa wannan babban rashi. Dove News Hausa — Kafar Yaɗa Labarai Na Gaskiya
Yusuf Gazura Gummi
Region: NG
Monday 26 October 2026 20:45:44 GMT
Music
Download
Comments
Mr. Drabzee :
he has done his part in telling us the qur'an.
may your legacy continue to fly mallam.
2026-10-26 23:34:16
0
Farouk—Dan_Ad@m :
Mun fahimci karatun Allah yajiqan ka masussuka
2026-10-26 21:40:35
20
الكتاب~وسنة :
Allah ya hana ƙasa karɓar sa
2026-10-26 21:37:04
25
WUDIL ASSALAFY :
wallahi daga unguwarmu zuwa gidan masussuka babu nisa Kuma wannan labarin dagaske neh
2026-10-26 21:35:38
42
mudassir :
Allah yasa mutuwa hutuce agare shi
2026-10-26 21:45:01
27
uzairu ma tashi :
gaskiya babu abinda zamucewa malam sai dai muce allah ya jikanshi da rahama, malam Allah ya biyaka
2026-10-26 22:10:18
9
Ibrahim Nakowa Essan 1 :
Hmmmmm. RIP
2026-10-26 23:27:05
0
Hussaini Lawal :
Allah ya jikan shi da rahama 😭😭
2026-10-26 21:47:42
5
no one no body :
Allah ya jikansa ya gafarta masa
2026-10-26 21:55:18
5
khaleesat 💅 jalingo💃💃 :
yasalam 😭😭
2026-10-26 23:46:00
0
for geit :
inalilahi uban giji ka jikansa
da rahama ameen
2026-10-26 23:08:57
4
way :
allah ya jikan shi de rahama
2026-10-26 23:04:44
2
Mahmud Badamasi Adam :
sun kyau ta
2026-10-26 21:33:48
5
na massamman :
Allah ya jikan sa da rahama
2026-10-26 23:00:55
2
Ibrahim Abdulrahmon :
gaskiya lamarin kasarnan sai allah
2026-10-26 21:38:36
5
lawali suley :
allah yajikachi da rahama
2026-10-26 23:27:49
1
Prince~zackss :
Allah ya jiqansa da rahama yasa Alƙur’ani ya cece sa
2026-10-26 21:45:58
5
Hasiya Adamu :
innalillahi wa innailaihi raji, un Allah yajiqan malam Allah yagafarta masa Allah yamasa Rahama Allah yasa aljannah ce makomarsa 😭😭🤲
2026-10-26 21:54:35
5
BABAWO MEGER :
Allah yaji kan malam
2026-10-26 21:24:58
5
B.Aiki :
Allah ya qara Nauyin Qasa
2026-10-26 23:03:41
0
Muhammadu rasulilahi :
innalilahi wa innailehim rajiu Allah yajiqan MLM yahaya masusuka darahama
2026-10-26 22:58:23
2
yahuza :
dama baahi da amfani
2026-10-26 21:43:46
4
Amir laminou :
Allah jikan musulman
2026-10-26 22:20:56
1
Champion 🌍 :
Allah ya jikan malam munyi babban rashi
2026-10-26 22:21:46
4
To see more videos from user @yusuf.gummi, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.