@mukhtar.mukhsha.k: Kaitsaye Daga Rawuldin Hotoro Hanyar Farawa A Yayinda Yan Karota Suka Kamani Da Kokawa Harsuka Yarminda Adaidaita Sahu Na Dakko Kaya Kuma Nasayi Waybill Kuma Sunata Zazzagina Suna Marina Mari Biyar Sukayimin Kuma Nagane Wayanda Suka Mareni Hoton Waybill Dina Da Dan Karotan Yaso Ya Yaga Yana Comment Section 👇 Zan Dauki Matakin Doka #everyone #viral #hausa_tiktok

Mukhtar Mukhsha Kbt
Mukhtar Mukhsha Kbt
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 26 October 2026 20:58:21 GMT
19651
1369
16
52

Music

Download

Comments

user5494476230284
bayuwa sadeeq :
sai sun biya kam master
2026-10-26 23:26:55
3
sulemanra46
suleman rabiu :
ka kwana a bakinsa Dan uwassa
2026-10-26 23:10:44
3
aliyuidrismuham87
Aliyu Idris Muhammad :
maganar gaskiya mutanan nan sun huce gona da iri wallahi
2026-10-26 23:19:57
1
user22759215394361
Yusuf Umar Yusuf :
Allah yakiyaye gaba
2026-10-26 21:11:04
2
mukhtar.mukhsha.k
Mukhtar Mukhsha Kbt :
2026-10-26 23:24:07
1
user6056612426280
nura shafiu :
dole master
2026-10-27 03:30:54
0
abbasabdullahi3576
Abbas Abdullahi :
ahm
2026-10-26 22:55:02
1
hasheem__nasir
HASHEEM __NASEER :
Kana Burgine
2026-10-26 23:20:08
0
byh_cloudxpress
Bee_innocent⭐ :
Maganar Gaskiya Abinda Yan karota Sukeyi is Getting worst
2026-10-26 23:12:25
0
anuwaraliyu
Mbi clearing &Forwarding Agent :
just like kastelea na kaduna
2026-10-26 23:32:58
0
aminu.abdulkadir87
Aminu Abdulkadir :
karota kukiyayi mutane rashin adalchinku kesa anabigeku da karfe
2026-10-26 23:07:40
1
manlike_justice
manlike-justice :
To an biyaka ko azumi uku zakayi?
2026-10-26 23:36:58
0
abbawasaubansulhu
ABBAWASA@Ubansulhu@ :
🙏🙏🙏
2026-10-27 01:29:38
0
yahaya.umar3815
Yahaya Umar :
😁😁😁
2026-10-26 23:40:16
0
mahi.clothing2
Mahi clothing :
🥰🥰🥰
2026-10-27 00:00:59
0
chocodg82
Choco DG :
😳😳😳
2026-10-27 05:11:25
0
To see more videos from user @mukhtar.mukhsha.k, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About