@_yalwanewshausa: YANZU - YANZU :- Allah ya yiwa Sheikh Yahaya Masussuka rasuwa bayan harin da ƴan bindiga suka kai masa a jihar katsina Rahotanni na cewa wasu ’yan bindiga sun kai hari kan Sheikh Yahaya Masussuka a jihar Katsina, inda ake fargabar sun ji masa mummunan rauni Bayanai na cewa lamarin ya auku ne a garin Dutsin-ma inda wasu ƴan bindiga suka buɗe masa wuta Wasu majiyoyi na cewa an garzaya da shi zuwa General Hospital da ke Dutsin-ma a jihar Katsina daga baya Allah ya karbi Rayuwarsa #trendingreels #viral #vairalvideo #creatorsearchinsights #foryou

YALWA NEWS HAUSA
YALWA NEWS HAUSA
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 26 October 2026 20:59:56 GMT
11394
559
23
20

Music

Download

Comments

gaddafi_dan_uwa
gaddafi_dan_uwa :
Allah ya jikanshi da rahama[Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy]
2026-10-26 21:17:15
0
allajisise
nanajisise :
allah ya jikansa da rahama allah ya gaggauta saka musa
2026-10-26 22:23:55
1
bangis.k.m.y
bangis k m y :
yace tambayar kabari kar Yana yau zai tabbatar gaskiya ce
2026-10-26 22:18:25
0
usman.hudu87
Usman Hudu :
allah yajiqansa
2026-10-26 22:39:23
0
esmaell48
Ismaeel :
Allah yasa Malam Yahuta
2026-10-26 21:56:44
0
adamsyumar8
AdamsyUmar :
Allah ya jikansa
2026-10-26 23:17:15
0
user8473770424682
user8473770424682 :
tabb nigeria ta lalace
2026-10-26 21:44:03
0
user3681430911069
Umar faruq cmc :
Allah ya jikan sa da rahama
2026-10-26 22:02:20
0
adam.usiman8
adam usiman :
allah yajikansa
2026-10-26 22:38:51
0
haleemtu
Haleema😩🕊️ :
Insha Allah ba yanzu bah
2026-10-26 21:05:09
0
usmanmahammad618
usman :
allah yakaranauyin kasa
2026-10-26 21:57:22
0
user5412110674917
abba angas :
Allah yagafarta masa da Rahaman 🙏 🙏🙏
2026-10-26 22:46:07
0
smillingk9090
Smilling k :
Allah yajikansa da rahama yasa yahuta
2026-10-26 22:36:01
0
deen.shuraim
ROYAL_STAR FC🦁 :
Allah y jikanshi
2026-10-26 22:28:39
0
tasiu.hamisu4
Tasiu Hamisu :
bayan zuba
2026-10-26 21:13:42
0
rabiu.abdu49
Rabi'u Abdu :
Allah yajiqansa darahama
2026-10-26 21:31:14
0
zanzan420
zanzan420 :
ba sun ce akwai staro ba har gidan sa akaje Allah ya kyuta
2026-10-26 22:00:30
0
abujabeerbiniomar
Abah~jabeer :
Ikon Allah Kuma yace karyane Babu Azabar Kabari Babu Dadin Kabari, Masu Jana'iza Ga Shawara: 1- kar Asamasa Likkafani sbd Alkur'ani Be kawoba. 2- Kar Amasa Sallar Jana'iza sbd Alkur'ani be kawo kaifiyyar Sallar ba. 3- Kar afiskantar da Gawarsa Alkibla Yakalli Kudu ko Arewa. 4- Idan An bunneshi Kar Amar Addua Sbd Alkur'ani be kawo ydd za ayiba. Sbd Haka Akira Labaran-Labaran Da Fada-Fadan Church Suyimasa Addu'o'in dasukazo a bible, Shine Yafi dacewa da Shi. Akarshe inacewa Allah yaji Kan musulmin Da Ya yadda da Koyarwar Annabin Rahama Tun daga Annabin Adamu Har izuwa YAU
2026-10-27 05:11:09
0
habibouyaou1
Mohamed Barry :
🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲😭😭😭😭
2026-10-26 22:25:08
1
user7267555999452
Mourza Maâzou :
😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2026-10-26 22:36:04
0
rise6120
Abbanso :
😂😂😂
2026-10-26 22:31:33
0
ba.karya.incha.al
ba karya incha Allah :
😭
2026-10-26 22:35:31
0
To see more videos from user @_yalwanewshausa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About