@albanytv0: #foryou #viral

ALBANI TV
ALBANI TV
Open In TikTok:
Region: ML
Monday 26 October 2026 21:40:11 GMT
64376
12221
251
737

Music

Download

Comments

abdulwahab_aa
Abdulwahab Abdullahi :
Masussuka is the 2026 Ballon d'or winner
2026-10-26 23:13:21
38
eligible_villager_jr
Ahmad Sadiq :
Allah ya gafarta maka m. Albani
2026-10-26 22:41:31
44
mustapha.mohammed067
M Ali :
Masussuka ya karbi ballondor [Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy]
2026-10-27 00:11:05
0
muhammadsahabiz5
muhammadsahabiz5 :
Zuwa yanxu yafara gane azabar kabari gaskiya ce,hisabi ba wasa kwaikwayo bane
2026-10-26 22:33:36
104
rabiatu766
Maman junior 🇳🇬🇨🇮 :
Yanzu zaijin yagane kuskuransa [Tears of joy]
2026-10-26 22:45:47
28
umaraliyu67
Daraja umar 24 :
"Wani ya mutu ya huta, wani ya mutu an huta da shi" Inji Annabi. Ya halatta a yi farin ciki da mutuwar wanda yake yaɗa ɓarna da fasadi a bayan ƙasa.
2026-10-26 23:51:54
3
k_hausa
K_HAUSA :
Edan yana kangaskiya Allah ya jikansa
2026-10-26 23:00:10
7
drmusaabbo
Dr Musa Abbo :
Allah yaji kan Malam Albani. Malam Gero. da Malam Jaffar. da Malam Idris
2026-10-26 23:39:55
5
useridrisharuna
IDRIS HARUNA 003 :
Allah yasa kana aljannah
2026-10-26 22:42:07
14
bin_thoheer
thoheerabubakar :
allow us to save pls
2026-10-26 22:59:48
5
headmaster.auyo
Alh Adamu Headmaster Auyo :
Sunnah Daði
2026-10-26 22:21:32
13
ousseniabdouissahakk
🕋Kaka Elh Ousseïni ☪️🕋💯🇳🇪 :
Allah ya kara nawhin kasa masusuka
2026-10-26 22:25:59
11
ussymaiyanki1
ussymaiyanki1 :
yanxu zetabbatar akwai azabar kabari kuma akwai hisabi
2026-10-26 23:58:56
1
rukayya_6
rukayyat :
ALLAH yajikan mlm
2026-10-26 23:06:53
5
kbshow393
kbshow :
Y Allah ka karbi rayuwarmu akan sunnar annabi Muhammad sallallahu alaihi wasallam
2026-10-26 22:42:59
5
surajo.aliyu786
Surajo Aliyu :
gaskiya dai
2026-10-26 22:24:13
8
legend20333
legend b@ngis ging@ @mv :
allahu akbar Allah yajikanka darahamarsa malan 🤲 yau xai gane tambayar kabari gaskiyace 💪
2026-10-26 22:58:13
1
muslimjabaka
💫MUSLIM💫JABAKA💫 :
Allah kajiqan malam Albani zaria 🥹😭🤲
2026-10-26 22:56:31
6
kabiru.nasiru931
Kabiru Nasiru :
yanxu dole ne ya amshi tanbaya Allah jikan malan Albany
2026-10-26 22:47:38
8
sadeey19
Chalottt :
Masussuka anacan kabari ana Karba 😭💔💔💔
2026-10-26 23:52:58
0
alialiyu276
alialiyu :
Allah ya kai haske kabarin mallam Albani zariya
2026-10-26 23:13:04
4
hausa.stickman.ly
Hausa stickman lyrics💎💦 :
Wai don Allah da gsk ya rasu?
2026-10-26 23:38:03
0
youssoupha.mahama
Youssoupha Mahamane Rabiou Iss :
Allah ya jikan Cheick Albany Zaria da Cheick Jafar Mahmud Adam da Cheick Dr Idris Abdul Aziz dutsen tanshi da iyayena da Rahma yasakamusu da gidan alj
2026-10-26 23:30:35
1
waleeeda600
waleeda🥰 :
meyayi neh
2026-10-26 23:15:15
0
northern_imam90
Northern-Imam :
wayyo daya dauki wannan nasihar da yanxu wataqila ya rabauta.
2026-10-26 23:04:16
3
To see more videos from user @albanytv0, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About