@abbaabdulkadir758: #Allah Ya Gafartama Masussuka

Alqadiry Dankoli
Alqadiry Dankoli
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 26 October 2026 21:44:33 GMT
159567
39612
921
984

Music

Download

Comments

sayyada691
SAYYADARH 🧕 :
burina naje madina nakaiwa annabi ziyara kafin mutuwa tariskeni[Crying][Crying][Crying][Crying][Crying][Crying][Crying]
2026-10-27 06:49:13
0
user425190195821
lawansani :
Allah yajuqansa Allah yamasa rahama
2026-10-27 15:00:25
0
abubakarilyasu001
Abubukar 001 :
Allah ya jaddada rahama 😭😭😭
2026-10-27 14:01:45
0
user4694077653234
yunusa shehu :
wallahi tallahi nayi bakin ciki mutuwar wannan bawan Allah, Allah yasa mutuwa hutuce agaresu alfarmar shugaba s a w
2026-10-27 06:40:04
138
mallam_deeni
Zahraddeen Rabi'u Abdullahi :
Muna Zargin Izala
2026-10-27 08:17:05
50
yahayalawan281
Yahaya Lawan Ibrahim :
muya Hakuri 😭😭 Yan Uwa 😭😭
2026-10-27 06:41:37
16
himayd6532
UY Himayd 5080 :
Sheikh mansassaka iKon Allah, jannatul firdousy Insha Allah
2026-10-27 07:24:48
21
maharazonefive
Maharaz one five :
Hujja takare se kisa
2026-10-27 08:23:37
18
zainabu616000498735
zainabu abu :
tabbas yau ina cikin qunci innalillahi wainnailaihirrajiun wayyo Allah mlm Allah yajiqansa 😭😭😭
2026-10-27 00:51:46
50
minal_ta_nabiyyu
RUQAYYAH BADAMASI MANSUR :
Duniya bata taba samun mai HAKURI kamar manzon Allah ba s.a.w ❤
2026-10-27 08:31:47
20
nuree516
𝓐𝓻𝓻𝓪𝓯𝓱𝓲𝓭𝔂307 :
Bawan allah mai zumunci😭😭😭😭
2026-10-27 08:40:38
8
abasiyazak
KANAWAN DABO :
muhammadu rasulullah S A W
2026-10-27 14:26:00
1
yuguda249
Izgiili :
hmmm kaga yanzu neh zaije yayi bayani
2026-10-27 07:04:26
3
diyarbarbarhzerchy
diyarbarbarhzerchy :
bayin Allah masoya ANNABI MUHAMMADU SALLALLAHU ALAEHI WASALLAM ALLAH KA QARA MANA QAUNAR ANNABI MUHAMMADU SALLALLAHU ALAEHI WASALLAM
2026-10-27 13:48:23
1
ingobirawatextiles0
sagiurou alh Hassan ingobirawa :
wllh jiya da naga mutuwar bawan Allah nan wallh kasa mikewa tsaye naji tamkar wani bangare na jikina na rasa Allah ya gafarta maka masussuka😭
2026-10-27 10:25:37
4
user7325463211079
user7325463211079 :
Allah ya amshi shahadar sa Allah ya dau mataki kan makasanka
2026-10-27 08:05:29
9
jamilu.abdulahi4
jamilu abdulahi :
nifa wllh ina zargin kabiru gombe da bala lau
2026-10-27 08:32:08
5
hafsatb341gmail.cum
Hafsa Bashir :
nifa banaso azauna lfy 😏
2026-10-27 10:42:13
0
hussainilawan120
💞it's husee🌹🇳🇬🇳🇪 :
Allah ta ala yajikansa
2026-10-27 08:51:20
3
oumirfan02
oumirfan02 :
InnalillAhi wa’inna elaihi raji’uun 😭😭😭😭😭😭😭😭 wato na Lura indai malami yataso da fadan Gsky Wlh saikaga ankasheshi 😭😭😭 Dan Allah yazamuyi da rayukanmu Wlh zuciyata cike take da tunani kalakala, kuna rabamana hankalinmu, Kun kashemanA sheik jafar, sheik albani InnalillAhi wa’inna elaihi raji’uun 😭😭😭 pls suwaye 😭😭😭 wa kukeso mubi mekuke nufi damune 😭😭😭
2026-10-27 08:18:46
4
1baby320
C.E.O ME KULI KULI 🧆🧆 :
Ni damuwata asai kuli kuli
2026-10-27 11:21:45
1
mamman.auwalu3
mammanauwalu68 :
innalillahi wainailehirajuuna astagfullah astagfullah allah jikanmusulmai 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2026-10-27 06:55:57
2
001yardsaller
ISHAQ COLLECTION NIG LIMITED :
Babu wani mutum da aka taba yi mai suna Masussuka, karya ce kawai , rigima ce kawai. Idan kuma ba haka ba, kawo ayat!👌
2026-10-27 10:13:52
1
kangiwas7
Kangiwas :
Ya Salam Innalillahi wa inna ilaihi rajiun allah ya sakama wlh wadanda suka kasheshi kun dauki alhaki kuma Tabbas kunyi ganganci don yayi shahadah 🥺🥺
2026-10-27 09:41:24
2
To see more videos from user @abbaabdulkadir758, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About