@balancedanyobe: #nigeriantiktok🇳🇬🇳🇬🇳🇬❤️❤️🇳🇬🇳🇬🇳🇬 #nigertiktok🇳🇪 ganatiktokers#arewa__tiktok #musussuka #rip

balancy Dan yobe✅
balancy Dan yobe✅
Open In TikTok:
Region: LY
Monday 26 October 2026 21:49:23 GMT
54585
1857
128
555

Music

Download

Comments

bashir_crypto
BASHIR ABDULLAHI CH :
Babu wani Yahaya Masussuka da aka kashe, hada rigima ce kawai.
2026-10-27 00:50:45
52
annur_ismail
Annur Ismail :
Babu wani mutum da aka taba yi mai suna Masussuka, karya ce kawai , rigima ce kawai. Idan kuma ba haka ba, kawo ayar!
2026-10-27 08:41:26
17
abba.ab.clothing
Abba skt :
Allah yakara nauyin kasa
2026-10-26 23:05:58
15
pinkies_spark_creations
Pinkie's Spark Creations :
Yanzu ya za'a yi da Tsangayar Malam Masussuka Limited
2026-10-27 05:13:29
8
dangharo3
VISCA BARCA VISCA CATALONIA ⚽⚽ :
:Babu wani mutum da aka taba yi wai Masussuka, rigima ce kawai. Idan kuma ba haka ba, kawo ayat
2026-10-27 16:29:14
3
adamyakubuakuyam
Binyaqub379 :
Yanzu sai kaji Wani yazo yace an taba kashe Wani wai masussuka, waya gaya maka ? Jawo ayar, ba Wanda aka kashe.
2026-10-27 13:11:17
4
byarogusau1
 ABDUL’BYARO  :
Bawata mutuwa da masussuka yayi duk hadin fada ne 😟
2026-10-26 23:44:10
8
moutari.idi.abdou0
Moutari idi Abdoulraouf :
Allah ka tabbatar mashi da azabar kabari ya aziz
2026-10-26 23:35:15
11
dan_usee5
Dan usee :
alihamdulila alihamdulila alihamdulila yau masusuka akwai bayane
2026-10-27 10:38:05
2
sidqul_hadith01
Sidqul hadith :
Yau Ga wani
2026-10-26 22:53:59
5
dfresh363
Dfresh Studioz :
Ni ban yarda an taba yin wani Mushe wai Masussuka ba
2026-10-27 09:10:56
4
uwaisuabdulkadir
Uwaiss :
Babu wani mutum da aka taba yi mai suna Masussuka, karya ce kawai , rigima ce kawai. Idan kuma ba haka ba, kawo ayar!
2026-10-27 10:21:19
2
khaleepha.19
ẞËĒÑ ÜSMĀÑ :
Babu fa wanda ya k*ashe wani, kawai kokarin hada rikici ne a cikin Al'umma, idan kuma da gaske ne a jawo Ayar
2026-10-27 11:19:36
0
baban_najma
Hassan_Rabiu_jibo👷 :
Yahaya masussuka mushe Allah y kara nauyin kasa
2026-10-27 06:10:32
4
isausamanabubakar
Isa Usman :
Allah yakara nauyin kasa
2026-10-26 23:19:25
7
officialcommissioner
Kabir Ibrahim Ntc :
Allah kajikanka da rahama Malam
2026-10-26 22:56:32
1
musaibrahimbako4
Musa Ibrahimbako :
Allah ya jikanka malamin mu Muna alfahari dakai har abada ka bazmu manta dakaiba
2026-10-26 23:12:17
0
kubarachigida
freshabdull :
saimun gani a kur'ani
2026-10-27 09:11:04
1
umarbalausman836
Umar Bala usman :
yau ga wani mushe Allah ya kara nauyin kasa
2026-10-27 01:29:02
1
mousamyre
mousa :
tohhhhh
2026-10-26 23:20:25
1
useridrisharuna
IDRIS HARUNA 003 :
mususuka mushe
2026-10-26 23:11:19
1
murtalaidris410
Idris ardo :
masussuka yy mushe
2026-10-27 14:30:31
0
tsakuwaumarabubak
Tsakuwa :
wai don Allah ga gaske ne an taba yin wani mutum maisuna Masussuka a tarijin duniya
2026-10-27 14:24:52
0
shafiuamsalati
S AA :
Masha ALLAHU
2026-10-26 23:26:43
0
To see more videos from user @balancedanyobe, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About