@salzee23: Allah yasa mabiyanka su gane gsky 🧐#hausawanduniya🤍💯🇳🇪🇳🇬💟💘💌♥️💞🥰💍💯allmedia

Salmerh Basheer
Salmerh Basheer
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 26 October 2026 22:03:52 GMT
166344
18535
2225
879

Music

Download

Comments

basheerwheezy
Basheer Muhammad_AMV🔝 :
Adai fadi alkairi ko ayi sheru plz sabeda mutuwa ba aben murna bane plz🙏
2026-10-26 22:16:00
88
sunusi_sus_ysf
Sns Sus Ysf 🥛 :
Nigeria kenan ana kashe malaman addinin musulunci kuma musulman suna farinciki 😭😭😭
2026-10-26 22:45:23
43
ibrahim.dan.gesto
Ibrahim Dan gesto :
wawaw jack
2026-10-28 00:30:16
0
muhyiddinahmad573
Muhyiddin Ahmad :
lallai maganar annabi gaskiya ce
2026-10-26 22:08:35
64
modu.ibrahim85
Modu Ibrahim :
worker worker
2026-10-27 22:06:40
0
assiddiq222
Abbakar sadeeq 💗 :
gsky wnn abun kuskure ne 🙏
2026-10-26 22:11:32
27
morshadow01
Morshadow :
Jama,a don Allah atayani dubawa tun dazu nake duba ayar da take nuna yadda ake wankan gawa da kuma sallar Jana'iza ko wani zai taimaka ya fadamin
2026-10-26 22:17:46
23
hassanpalacio10
HASSAN 10 :
annabi yace musilmi dan uwan musilmi ne allah yajikan musussuka
2026-10-27 14:25:46
7
yar.abba80
@ year abba :
Mun fada mun sake fada tambayar qabari qaryace 😭😭 mun fada qaryace malam Kuma yayi kyakykyawan tafiya 😭
2026-10-26 22:47:05
9
official_fateema_fulani
fateema_fulani_official :
Tambaya kabari fa akwai shi amma Magana kin akwai kuskura Allah dai yayi masa rahama🥹
2026-10-26 22:38:19
16
user6800770816199
shafiu Ibrahim :
2026-10-27 05:26:52
13
babangidamuazu193
babangidamuazu193 :
hhhhhhhhhhhhhh
2026-10-27 22:17:06
0
babaganaisa41
Babagana Isa :
allah hu akbar
2026-10-27 17:11:07
5
usmaseey
UsmAseeY :
Ba'a murnar mutuwa sabida tana kin kowa
2026-10-26 22:07:25
7
001ibrahimabubakar5
ibrahimabubakar5 :
wlh Nima ina cikin farin ciki sosai
2026-10-26 22:11:39
7
ibnibraheem009
ابن إبراهيم☪️💟AMV :
Allahu Akbar
2026-10-26 22:46:18
8
ibrahimallasanfilingue
IBRAHIM LOUKI FLINGUÉ 🕌📿 :
wlh mukula da salah akan lokaci 😭😭🙏
2026-10-26 22:28:26
6
abdoulrahim2255
Dan-alhaji :
Allah yajikan musulmi da rahama itadé mutuwa tana kankowa
2026-10-26 22:08:16
11
To see more videos from user @salzee23, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About