Tambaya ta itace;-
1_Tayaya za ayi masa Wankan gawa??
2_wace irin sallah za ayi masa sallar gawa??
3_raka'a nawa za ayi masa??
4_wane irin kabari za aginamasa??
5_a kwance za asakashi a kabari ko a tsaye??
6_ina fuskarsa zata kalla acikin kabarinsa??
7_idan an binneshi wace irin addu'a za ayi masa??
Yace hadisin annabi karyane afadamin yanzu yanda zakuyi wajan jana'izarsa da koyarwar Al Qur'ani zalla.
2026-10-26 23:44:10
2
m.u.Abubakarglobalconcept313 :
yazukan yaga zahiri
2026-10-26 23:15:50
0
umarbg :
Wannan labarin na Ƙarya ne! Duk tatsuniya ne! In kuma ya faru a kawo mana aya daga cikin alqur'ani.
Sahabbai su bayar da labarin Annabi a ƙaryata, sai gidan jarida ta bayar da labarin Masussuka mu gaskata?
DUK ƘARYANE!
2026-10-26 23:40:33
0
Mahmad Abdoulkader :
🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🦻🦻🦻🦻🦻🦻🦻🦻🦻🦻🦻🦻🦻🦻🦻🦻
2026-10-26 23:49:52
1
Mahamadou :
🥰🥰🥰
2026-10-27 00:18:57
0
Yssouf Hamidou :
[Réconfortant][Réconfortant][Réconfortant]
2026-10-27 00:36:38
0
Hamza Ibrahim :
🥰🥰🥰
2026-10-27 00:39:06
0
shahir Suraj :
@SHAHIR SURAJ Sema goben idan munkar da nakir suka ziyar ceka zaka gane Allah daya ne bayan lokaci ya kure