@sadiq_dan_giwa0: Masussuka yace babu wani tambayar kabari a fahimtarsa🧏🏼🤔💪🏽✅☪️#creatorsearchinsights #tijjaniyyaworldwide #masussukamedia #ahlusunnahmediavoice #tijjaniya📿📿islam🌹🕌🕋masoyin

Assadiq dan giwa AMV
Assadiq dan giwa AMV
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 26 October 2026 22:15:05 GMT
100111
9400
563
665

Music

Download

Comments

maryama6735
maryamaa💃 :
Abun tausayi sai gobe zai gane😭
2026-10-26 22:40:48
68
user2808481238762
Dammarayan Xakee :
ya Allah kasa ya girbi Abinda ya shuka 🙏
2026-10-26 22:32:37
64
ammies58
ammie,s58 :
gaskia mufada ma kanmu gaskia wlh Akwai matsala a tartare Da masussuka
2026-10-26 22:30:51
95
binahmad489
ALIYU🦅 :
wlh wannan ranar na gujewa massuka
2026-10-26 22:26:31
70
no_location
Abdulrahman :
Him go explain tire😂😂
2026-10-27 00:14:26
0
sadiyyamakeup31
sadiyya makeup 💄 :
insha Allah alijanna ci makumashi
2026-10-26 22:39:58
17
halfsart_6066
💫Furqan💫 :
Ni yanzu tambaya na daya ne please, kenan baza'amai sallah da wankan gawaba?? ko akwai a Qur'an ne??
2026-10-26 23:18:58
14
najaruma420
Auwal ibraheem :
Yaufa yagane hadisan annabi gaskiyane
2026-10-26 23:15:20
17
farouq_13
ابن عباس 💉🩺💊 :
Allah ya Kara nauyin Kasa
2026-10-26 22:56:28
18
engr___aliyyu
Engr.Aliyyu :
He go explain tire 😂💔
2026-10-26 22:43:43
16
imamyusuf6769
IMAM YUSUF ISA :
Ai zai gane Yanzu
2026-10-26 22:37:59
13
muhammadsulaiman614
Abban shaheeda 🥰🥰🥰🥰🥰 :
nifa babban farin cikina dabe mutu ranar juma'a ba
2026-10-26 22:49:44
10
user1361828168296
isma'il Adamu msh :
wlh sai ya gane Allah daya ne Dan wannan mutumin ya batar da mutane kam
2026-10-26 22:47:24
12
umar.malla.55
sunna sak bidia Sam @gmal.com :
Allah yakara nauyin kasa
2026-10-26 22:40:41
5
sulemansys1
SULEMAN SYS ✊ :
Tambayar kabari Karya CE IDan Kuma Anayi Kakawo Mana Hujja Da Kur,ani Kuma Kan Wananan Akidar Muke Har Ranar Da Zamu Koma GA Allah
2026-10-27 00:03:37
1
alameenhamisu68
Al ameen hamisu :
shifa allah daman talala yake yawa bawan sa zai gani a saka makon sa
2026-10-26 22:20:38
5
user7654494974324
nanafirdausi :
Dan manzon Allah abiyamin umra 🙏🙏🙏
2026-10-27 00:35:18
0
umarbalausman836
Umar Bala usman :
Allah ya kara nauyin kasa
2026-10-26 22:58:35
11
kinghaleem1
Abdul rest☠️ :
Allah ya kara nauyin kasa 🥰
2026-10-26 22:26:56
8
ahmadaliyussk
Ahmad Aliyu soja ssk 1 :
Dan Allah Wani yaje Kan kabarinsa ya jiyomana
2026-10-26 23:31:35
0
user9524765323995
Musharraf musa :
yau dai zamuga yadda zata kaya
2026-10-26 23:04:22
0
ibraheemdph1
ibraheem Dph :
To wannan tambayar akwai ta cikin kur ani
2026-10-26 23:00:32
1
ameenuhussain159
kìñg øf prōmìsé :
idan mutum yamutu Kuna yada alkhairinsa
2026-10-26 22:40:24
2
rad_kolo
Rad_Kolo :
ai a lahira Zan nemoshi yabani lbr
2026-10-26 22:45:59
2
To see more videos from user @sadiq_dan_giwa0, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About