inshallah mlm baxamuyi zagi ba Allah ytona asirinsu😭😭
2026-10-27 05:10:22
0
✨IB_ amanar rassulillah 📿 :
to ga duniyar nan 😭😰
2026-10-26 23:54:04
5
harouna adamou :
malam allah yajiqanka da rahama ya yafemaka kourkouranka anma haga allah mounji zafin moutouwarka
2026-10-27 00:41:51
5
Muhammad Sadiss :
Allahu Akbar Allah Ya Jikansa
2026-10-26 22:56:08
10
Bakatsine20 :
kayi gsky ka koyar kumah mundauka
2026-10-27 06:52:15
2
arc.eksvi :
Duniya ba wurin zama bane,dole a yarda yanzu
2026-10-27 01:40:46
3
Aboja boy :
allha ya jikansa darahama
2026-10-26 22:33:22
7
smart zone 9 :
Allah yajinkan shi
2026-10-26 22:31:21
5
Mshehumani :
Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun, Allah ya gafarta mashi, yasa ya huta alfarmar annabi Muhammad Sallallahu alaihi wa sallam.
2026-10-26 22:32:38
4
sani akarami :
Allah yajikan shi
2026-10-26 23:05:44
2
Muhammad Maulud Haliru :
Allahu'Akbar... 😢
Allah Maɗaukakin Sarki Shi gafartawa MaL. Yahyah Ibrahim Masussuka, Shi sa Aljannah Ce makoma a gareshi.
Allah Ka tonawa waɗanda sukayi wannan mummunar kisan asiri. Amin Ya Arhamar Rahimin.