Allah ya jiqashi darahama bijahi Rasullilahi sallallahu allkhi waallihi wasallm Allah ya karbi bakucishi Allah yasa yahuta 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
2026-10-27 12:50:31
0
ABDUL SALAM KRAMA IDDRIS :
may his soul rest in peace and may the good Lord reward him janntul firdaus
2026-10-27 10:54:44
0
Muhammad dahir :
Allah kajikan malam kasakamasa da al janna
2026-10-27 07:12:54
12
user4011929686020 :
wannan shi ake kira da mummunan ƙarshe...mutum ya mutu yana yakar maganganun Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallam
2026-10-27 07:53:34
6
ahmadmuhammad5796 :
Allah sarki mlm Allah ya jikan ka da rahama ko yanzu mun amfani ilimi daga gare ka domin Al qur’ani Gaskiya ne kuma da Al qur’ani kake rusa hadisan da basu dace a danganta su da annabi ba
2026-10-27 05:48:00
9
Ummu Hafsa :
Malan ahuta gajiya sannu da kokari malan Allah ya kabi shahadarsa bijahi Annabi Muhammadur rasulillah S A W 😭
2026-10-27 08:07:33
7
@KING MAI RAGO @🔥 :
wallahi sune allah yajikan malam 🥹 😭
2026-10-27 07:54:26
3
JAGORAN BOYE :
Allah ya gafarta masa
2026-10-27 08:20:43
1
hassannamij :
allh yagafartamasi
2026-10-27 10:01:41
1
SB Tsaskiya :
Allah yajikanshi da rahma
2026-10-27 07:09:25
1
YAHAYA SHEHU :
Allah yajikanshi da Rahma Allah yasa aljanna ce makomarsa Allah yasa alqurani yacece shi
2026-10-27 07:08:57
1
hameedah Idris :
Allah ya jiqanshi da rahama su Kuma wadanda sukayi masa haka Sai suzauna gadin duniya
2026-10-27 09:15:08
1
halifanmama sk 🤫🤔🤭 :
allah kajikan malam darahama
2026-10-27 10:01:47
1
heenduflash :
Allah yajikansa da rahma
2026-10-27 06:55:44
1
Ousou Boy :
Allah ya jikai chi da rahama
2026-10-27 08:12:51
0
HADEEZA🥰🥰 :
@HADEEZA🥰🥰:ubangiji yakarbi shahadarka shekh yahaya masussuka alfarman sayyidina rasulillahi Saw 💕😭 ubangiji kabi mana hakkinmu
2026-10-27 05:48:23
3
Hafsa Bashir :
nifa banaso azauna lfy
2026-10-27 07:29:32
0
YUSUF DAN MALAM :
Allah Yasadashi Da Annabin Rahama S A W
2026-10-26 23:39:33
0
zakariyamarzikaki :
innalillahi wa inna ilaihi rajiun Allah subuhanahu wata ala ya karbi baquncinsa alfarmar annabi muhammadu sallalahu allaihi wassalam Ameen
2026-10-27 07:01:10
1
Danda Maidawa :
kai duniya Allah yajikan malam
2026-10-27 07:27:33
1
Haidar haidar :
wlh Allah Danine na mutu aka bar malam 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2026-10-27 08:17:05
1
Suleiman Umar :
allayajikakadarahama mala alla yakabubakucika alla yakabushahadakka
2026-10-27 12:44:24
0
To see more videos from user @gombe_birnin_bubayero, please go to the Tikwm
homepage.