@medariyaimage: Wasu da ake zargin yan bindiga ne sun kashe fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Yahaya Masussuka, a gidansa da ke garin Dutsin-Ma, Jihar Katsina. Rahotanni sun ce lamarin ya faru ne da misalin ƙarfe 9 na dare, a ƙofar gidan malamin, lokacin da maharan suka buɗe masa wuta tare da wani amininsa. Bayan harin, an garzaya da su zuwa Asibitin Dutsin-Ma domin samun agajin gaggawa, amma daga bisani aka tabbatar da rasuwarsu. Har zuwa wannan lokaci, ba a samu cikakken bayani kan dalilin da ya sa aka kashe malamin ba. Kisan ya jefa al’ummar Dutsin-Ma cikin alhini, musamman mabiyan Sheikh Yahaya Masussuka da sauran waɗanda suka san shi. #Masussuka #masussuka
C.E.O.ME_DAREEYA_IMAGE
Region: NG
Monday 26 October 2026 23:33:35 GMT
Music
Download
Comments
shar habilu sani :
allah yajikashi darahama
2026-10-27 10:26:08
3
MALIYAN KUDI 🫡🤑🤑 :
ubangiji yakarbi shahadarka shekh yahaya masussuka alfarman sayyidina rasulillahi Saw 💕😭 ubangiji kabi mana hakkinmu manakkinmu
2026-10-27 09:54:48
4
Adamsy :
Allah yajikansa da rahama yasa ya huta
2026-10-27 19:45:18
3
Shafiu Usman :
allha yajikan mlm
2026-10-27 11:26:33
3
Harouna 🙏😎☝️ :
Allah ya jikan baba da rahama wly muna cikin bakin ciki
2026-10-27 11:46:39
2
Jamila Umar :
Allah ya jikansa da rahama
2026-10-27 14:22:51
2
sanusi Bello :
Allah ubangiji yajikan shi darahama Allah yagafarta ms yasa aljanna Firdausi ce makomarsa
2026-10-27 11:24:20
2
26/2/2025 :
Allah yajikansa darahama
2026-10-28 15:07:02
0
💫 Real..king..LB👑🌍🚘 :
allha ya jikansa
2026-10-28 10:27:19
0
Sanusi Suleman :
Allah ya jiknshi darahma
2026-10-27 09:06:48
2
salma :
Allah yajikan mlm
2026-10-27 23:20:15
0
haruna idiris :
Allah yagafutamasa
2026-10-27 12:56:23
1
Sadeeq Musa :
Allah ya jiqan mallam da rahama
2026-10-27 10:15:41
1
Aliyu Bk :
ubangiji Allah yajikan wannan bawan Allahn
2026-10-27 08:35:04
1
Dauda Haruna :
Allah yajjd rahama malam
2026-10-27 20:39:13
0
Bashir Dauda :
Allah ya gafartamai
2026-10-27 07:44:12
1
Auwal yaro Dan hajiya🕌🕋✈️ :
allah yajiqan malan😭😭😭😭😭😭😭😫
2026-10-27 20:25:27
0
Ibrahim s.g.g. gsh.yobe :
Allah ya jikansa da rahama
2026-10-27 04:59:19
0
Autar mama🥰 :
Wlh har Ina ganin malm gabana ke faduwa innalillahi wainnailaihir rajun
2026-10-27 18:00:34
0
nazifi yakub 🇳🇪🇳🇪🇳🇪 :
😭😭😭😭😭 Allah jikan shi
2026-10-27 17:23:26
0
Maman sadik :
😭😭😭😭😭😭
2026-10-28 18:03:01
0
ABK :
Allah yajikan malan darahama 😭😭😭
2026-10-27 18:25:46
0
saddiku :
allah yajikan mal da rahmq
2026-10-27 18:41:16
0
Zulaiha ibrahim :
2026-10-27 17:59:13
0
M Y ABDULLAHI💯 :
Allah y maka Rahma
2026-10-27 06:23:29
0
To see more videos from user @medariyaimage, please go to the Tikwm
homepage.