saura muji wani yace yayi shahada,sbd ya qaryata hadisin manzon Allah daya lisafa shahada
2026-10-27 05:25:46
12
hajjaju :
Allah yajaddada rahamarsa yasa Annabi muhammadu yaceceshi yasa qur ani yaceceshi
2026-10-27 08:16:32
4
❤️ :
Allah ubangiji ya jikansa ya gafarta masa yasa aljanna makoma Ameen
2026-10-27 11:10:00
1
baban fati :
allah ya gafarta masa
2026-10-27 07:35:59
2
shalelyn bie🤍🕊️ :
Allah yyi mana sakayya 😭😭
2026-10-27 09:36:41
5
begddy :
Allah yajikan shi😭😭😭😭😭
2026-10-27 09:23:10
3
hbagwanje :
Allah yajikansa
2026-10-27 09:36:51
2
Ahmad Modibbo Baba :
Allah y jikansa da rahama
2026-10-27 08:35:53
2
Bin Muhammad Global :
Inna lillahi wa Inna lillahi raji'un Allahu Akbar
2026-10-27 09:50:09
2
Muhammad mai turare🥰 :
Masha Allah
2026-10-27 08:37:46
2
muhseen jaga :
innalillahi wainna ilaihiraji un
allah y keuta
2026-10-27 08:36:26
2
buharisuleimanjib :
Allah yayimasa Rahama
2026-10-27 09:13:20
1
user8159316393299 :
Allah yagafartawa mlm
2026-10-27 07:38:38
3
maman sayyada :
sub hanallah Dan allah dagaskene
2026-10-27 09:14:11
1
Abdul B. Danjalele :
Allah yajiqanshi da rahma
2026-10-27 07:11:38
2
Abdulrashid mamuda :
subhanallah
2026-10-27 07:03:14
2
habu dala :
mushe ne
2026-10-27 10:53:35
0
Ahmad Abdullahi Sambo :
Innalillahi
2026-10-27 10:06:40
0
umma salma :
Allah Kayi Mamu abinda zato Baizata ba ya rabbi Alamein
2026-10-27 11:18:28
0
Hjy H danas :
Subhanallah sunkwashe zunubinsa
2026-10-27 10:09:05
0
Khalifa saraki phone store 🍎 :
@Khalifa saraki phone store Tambaya ta itace;-
1_Tayaya za ayi masa Wankan gawa??
2_wace irin sallah za ayi masa sallar gawa??
3_raka'a nawa za ayi masa??
4_wane irin kabari za aginamasa??
5_a kwance za asakashi a kabari ko a tsaye??
6_ina fuskarsa zata kalla acikin kabarinsa??
7_idan an binneshi wace irin addu'a za ayi masa??
Yace hadisin annabi karyane afadamin yanzu yanda zakuyi wajan jana'izarsa da koyarwar Al Qur'ani zalla.
2026-10-27 08:19:06
5
Nafisat Idris :
Da wanda suka kashe shi da duk masu hannu a ciki duk lefin da ya dauka ya koma kansu😭😭
2026-10-27 08:29:55
3
ismail abuhafsah :
lakurawa sun cika aikinsu
2026-10-27 05:52:25
4
To see more videos from user @beanmaleak001, please go to the Tikwm
homepage.