@tubless_media_concept: Bayan shafe kusan shekaru 50 suna rayuwa a gidan haya, wata baiwar Allah mai larurar rashin gani ta samu kyautar gida na kanta, halak malak! Ba wannan kaɗai ba, ta samu kyautar Umrah, wani bawan Allah ya tallafa mata da jarin gawayi buhu 20 domin ta ci gaba da sana’arta, sannan masoya suka taimaka mata da kayan ɗaki da kuɗi. Lallai, idan Allah Ya so, alheri zai iya zuwa daga inda mutum bai zata ba. 🥹❤️ Ya Allah, Ka saka wa duk wanda ya taimaka mata da mafificin alheri, Ka albarkaci dukiyarsu da iyalansu, Ka mayar musu da alherin da suka yi sau da yawa. Allah Ya ba wannan baiwar Allah lafiya, farin ciki da zaman lafiya a sabon gidanta, Ya albarkaci sana’arta, Ya karɓi ibadarta ta Umrah, Ya kuma sanya wannan alheri ya zama sanadin rahama da albarka ga dukkan waɗanda suka taimaka mata. Amin Ya Rabbal Alamin. 🤲❤️

tubless_media_concept
tubless_media_concept
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 27 October 2026 05:46:52 GMT
178284
27729
2144
2004

Music

Download

Comments

sumee.12
sumayyaabubakaraliyu234 :
gaskiya yanda tubuless ya gabatarda abun kai daga ganin kasan akwai tsari da hankali mutuka ciki Allah y sk mk d alkairi Allah Ubangiji yanda kuka saka farin ciki cikin zuciyar wnn bayi kuma Ubangiji Allah y dawwamarda farin ciki cikin rayuwanku na har abada
2026-10-27 14:08:45
0
mummy.b1332
mummy B :
God bless you sir 🤲🤲🤲🤲🤲
2026-10-27 14:28:31
0
m.sharif400
m sharif :
wlh sai da nayi kuka
2026-10-27 07:50:05
105
ashfat45
🎀💠Eshert :
wallahi babu abuda yafi soyayya manzon allah dadin
2026-10-27 07:46:40
306
user1008877853683
mamanzezy :
Allah Allah ne😭😭
2026-10-27 14:08:44
0
.aishqween
༆𝓐𝔂𝓼𝓱𝓪𝓽𝓸𝓾𝓾𝓾𝓱🦋🔐❤️༆ :
Shiyasa banataba cire rai Akan Allah ze biyamin bukatuna koda b yanxu b anan gaba
2026-10-27 07:53:36
97
fatima.sharif083
Fatima sharif :
Wannan duk Acikin arzikin annabin rahmane Allah ya yarda daku kuma
2026-10-27 07:23:56
87
user9114407831001
kifiyaganka_GM :
Amin Amin Amin Amin Amin Amin Amin
2026-10-27 14:34:32
0
thepoulterer_
ThePoulterer🐓🦃 :
Alhamdulillah! Mutum kam tabbas baze koma ga mahalliccin shi ba saiya cinye rabonshi tas. Ya Allah yasa munada rabon Madina muma. Amin
2026-10-27 06:34:01
59
adamuharu71
ADAMU HARUNA :
amen ya rabbi
2026-10-27 11:24:59
1
ummunajma57
Ummu najma :
Allah yayemaka damuwarka ta duniya da lahira
2026-10-27 06:59:51
23
sadiyadanbadaru
sadiyadanbadaru :
har muna da muka gani a waya mukayi kukan farin ciki Allah ya biyamana bukatunmmu
2026-10-27 10:50:23
8
hajiya.ikeey01
Hajiya ikeey01 :
Wlhi duk wanda ya riqe manzon Allah s a w 🥰 KAMILUZZATI ya rabauta 🥰
2026-10-27 08:12:47
14
mamyn.ahmad
mamyn Ahmad collection🇨🇲🇳🇬 :
Allah yasa ahada da miji duk Akaisu umarar tare sabo tashima yayi kokari kuma yariketa badan komaiba saida yayi kokari shima [Teary eyed][Crying]
2026-10-27 07:19:13
7
motadol33
ummubanat :
Allah ya yaye maka damuwarka Dan sayyadina rasulillahi 😭😭😭
2026-10-27 07:32:14
13
mamansuhailat30
mamansuhailat30 :
wanan bawan Allah ubangiji yabiyaku da gidan aljana ubangiji yamuku abinda zato bezataba ya rabi
2026-10-27 07:41:55
10
aliyudz24
Alhaza :
Allah yabaka aljannah madaukakiya
2026-10-27 10:39:50
5
goni.harouna
Goni Harouna :
🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰 Amin amin
2026-10-27 11:34:03
1
maryam.adamu442
Maryam Adamu :
naji Dadi sosai wlh Allah yasa ka musu da alkari
2026-10-27 07:51:39
5
ibrahim___balago
ibraheem___balago :
ma shaa Allah Allah yasa ka masu da Alkahiri
2026-10-27 07:53:29
5
fidausiyakubu
Meenal beauty make up 💅 :
ah ah unguwar mu nake ga alkantara ne ko ??? daga nan muka tashi muka dawo dorayi
2026-10-27 07:21:23
8
sapheryeertbasheer
@SAPHERYEERT BASHEER :
allah yataimaki mai taimako allah yabawa mai bayarwa allah yabiyaku da gidan aljannatul firdausice allah yasaka muku da tarin alkhairi wlh naji dadi sosae nata yasu murna sosae masha allah alhmdllh allah kenan masha allah 🙏🙏🙏
2026-10-27 07:04:54
6
zeeyabu4
Zainab♥️🦋 :
Yaabbi yaa qara daga muslunci da musulmai
2026-10-27 11:50:28
7
user60235827540144
zee auwal :
wannan kadanne daga arxikin yabon manxon Allah SAW amma wasu sukecewa an zurfafa a yabonsa , Allah y bamu albarkacinsa
2026-10-27 07:44:08
14
realbashkano229
bash Kano 229 :
wlh saida nayi kuka 😭😭😭
2026-10-27 08:51:51
5
To see more videos from user @tubless_media_concept, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About