kai junaid yau daya dai nasamaka albarka allah sakamaka da alkairee
2026-10-27 08:30:56
144
Sadeeq Abk :
nifa wllh inason junaid
2026-10-27 08:32:59
22
Bouhari Chahaibou12213 :
[Sticker] SAW SAW SAW SAW SAW
2026-10-27 12:55:05
0
Fadi alkairi Kokai Shiru :
ita gaskiya 1 ce My bro [Pray][Pray][Pray]
2026-10-27 13:14:58
0
sir hafeez fashion 001 :
jallabiya always available
2026-10-27 12:26:15
0
@oumm_muhammad :
Ina ma anasamun kiran numbar na lahira da munkiraka gobe munsha lbr 😂💔
2026-10-27 08:30:48
51
Muhammad 001 :
gaskiya mlm junaidu wani lokacin kana birgeni
2026-10-27 08:33:50
38
khairat Muhammad :
Allah yasa mudace
2026-10-27 13:44:12
0
ABBA DAN HAJIYA :
yafara gane karatun wallahi
2026-10-27 10:18:32
9
Abdull_Space :
Babu wani mutum da aka taba yi mai suna Masussuka, karya ce kawai , rigima ce kawai. Idan kuma ba haka ba, kawo ayat!
2026-10-27 14:19:35
1
Anas Gambo :
Masussuka fa ya fadi maganganu…Allah dai ya gafarta masa🙏
2026-10-27 08:47:39
6
Pharm Abduol💊 :
Babu wani mutum da aka taba yi wai Masussuka, rigima ce kawai. Idan kuma ba haka ba, kawo ayat!
2026-10-27 08:41:49
7
Khalid Shamsu :
wani lokacin junaidu yana burgeni wlh
2026-10-27 08:35:05
24
A Isma'il :
Zuwa yanzu yafahimci annabi yayi bayanin Qur'ani
2026-10-27 08:32:34
10
Dan Os :
masussuka 2026 balland o winner 🏆
2026-10-27 08:47:58
5
UMAR MUSTAPHA A.M.V :
Wani in ya mutu ya huta, wani kuma in ya mutu an huta da shi"
Inji Annabi.
Ya halatta a yi farin ciki da mutuwar wanda yake yaɗa ɓarna da fasadi a bayan ƙasa.
2026-10-27 09:58:25
6
zainabu :
wlh shiyasa nakeso bawan Allah nan sbd gaskiya yake bi wlh
2026-10-27 08:17:31
8
Ibrahim ya'u :
bantaba sanin cewa junaidu yana fadin gaskiyaba sai wannan karon Allah ya saka da mafificin alkhairinsa Amin 🤲
2026-10-27 08:18:41
5
gashinbaki100 :
Shipa ba Akan masussuka yake magana ba
2026-10-27 07:56:59
1
مختار م.ي :
gaskiya ne
2026-10-27 12:44:33
2
Tukur,Bala,Angon,maerabo 💔🙌 :
Shifa junaeduu kafar maii tabin hankalii yake yau yafadi gaskia gobe Kuma akasin Haka but anyway yau dae muna tare 😁
2026-10-27 13:16:55
4
sulaiman Ibrahim safiyanu :
gaskiya ne malam
2026-10-27 12:37:59
1
Shukuran_mustaphy :
Allah sakawa imam junaidu da alkhairi
2026-10-27 12:20:17
1
To see more videos from user @aminudayyibzakariyya, please go to the Tikwm
homepage.