Allah sarki uncle i will neverforget u Allah yajikanka da rahama
2026-11-07 18:30:10
0
💫 smart khabeer 🌷🌷🌷 :
abbana shine mutun na farko da nake kewa Allah masa rahama[Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy]
2026-10-27 11:10:16
6
maman ammey❤️❤️💞💞 :
Allah sarki mijina mjina 😭 bazantaba mantawa dashi yakasance farin ciki a na har abada Allah ya jinka rahama yasa mutuwa hutune yarayamana yarmu 🤲🤲😭😭
2026-11-01 04:51:47
8
Nana khadeejah :
hmmm soyayya soyayya soyayya allah ya kyauta aka rasa rayuwarma bale abinda rayuwa takeso komai wucewa zaiyi kawai kayi forgot da komai ka fuskaci rayuwa da yima Allah biyaya
2026-10-27 14:06:24
6
Ɗan Makaranta :
Mahaifina
2026-10-27 13:14:53
3
babson :
❤️❤️❤️ALLAH sarki naja'atu baiwar ALLAH Bata iya bacci batareda tajii muryataba nasota fiyeda kima Amma ALLAH yayi ba mata ta bace wani makocin mune yaron mahaifinta
2026-11-07 22:43:31
0
mujaheednmustaphakzr :
Allah sarki budurwata sha.awa tasone kamar ranta amman yanzu narasata rabuwa ta har abada sabi da tayi aure Allah yabaki zaman lafiya a gidan ameen
ta tsi amanata
na kasan de natounata a rayouwata
ban san karan ganitan a rayouwata
har abadan
2026-11-01 23:17:15
2
Haj Habibou :
hum ba Magana barchide
2026-10-27 21:25:07
2
Arman A S mrr :
babban abokina Wanda a duniya banada irinshi shima haka Amma Rai yayi halinsa😭😭😭😭😭😭😭
2026-10-27 17:54:30
2
Ninieysmallchops&more :
Mamana Allah yaimiki rahama 🤲😭
2026-10-27 15:36:05
3
Auwalusale :
Mamana abar alfaharina
2026-10-27 22:15:24
3
Srabiumusa6561 :
my lovely Dad
2026-10-27 19:13:30
2
Khalid houssaini :
Fatima Zahra Allah 💔💔🥹
2026-10-27 17:28:53
2
Senete24 :
Hmmmmmm
2026-10-31 23:50:27
1
yaramanah :
hm saurayi har ansaman ranar aure ya dena dagawata kaeshe yace ko muryata bayasonji haka nasha kuka kamar na mutu gashi duk samarina wanda muke tare sunsan ansamin biki bani da kowa seshii nasha wahala amma yanxu se labari kuma haryanxu inajinshi araina amma shi ba alkhairi nabane
2026-10-29 21:12:19
2
Suleiman musa :
dama ana yawan fada cewa soyayyar gaskiya bata cika karko ba har yanzu jinake wasa ne Abu kamar amafarki ta rabu dani ni bana mason tunawa wlh 😭😭😭😭
2026-10-27 22:49:25
1
DEMBELE=10 :
wallahi wani Abokina ne yake
Shaye Shaye ni ina bashi 🥺
shawara shi yasa yaguje ni
saboda tamkar Dan uwana na
daukeshi Amma sabida ingaya masa gaskiia yanzu bana samun isashen lokacin shi